30/08/2021
Pi Network:
Shawara..... Akwai wata takarda da take yawo a Social media zaku ganta ta yarjejeniya ce, wani matashi ne 'dan jihar Bauchi ya siyar da Pi Coin din sa ma wani 'dan jihar Kano, Pi guda dubu 'daya, ga abinda ya faru.👇
Wani mutum ne a Kano yaje kasar China, sai ya shiga wasu kamfanoni da suke hada-hadar Computer da Motoci, sai yaga suna karban Pi Coin, sai su baka Mota ko Computer masu kyau masu yawa.
To shi kuma baya Mining din Pi, yayi ta gani dai a Nigeria matasa a Facebook da WhatsApp suna ta maganar Pi, sai yayi tambaya a kasar China din shin menene Pi, sai aka fada masa, (muna zaton har farashin da Pi zai zo dashi sai da aka fada masa).
Aka sanar dashi cewa amma fa ba'a fara transaction da Pi ba tukun, amma later this year a December za'a fara (in sha Allah), daga kasar Chinan sai ya fahimci nan gaba Pi zai yi tsadan da ba'a yi zato ba.
Da ya dawo Nigeria sai yazo da kudi.
Ya dinga bin cikin mutane yana sayan Pi a hannun su, tare da rubuta sharadi da yarjejeniya da alkawarin cewa da zaran anyi launching din Pi, shi wanda ya siyar din zai masa transfer ya tura masa Pi din a December this year kenan, idan Allah ya kaimu.
Haka yake bin mutane, ba shi kadai ba har da wasu da yawa, idan kana bukatan mota zasu baka, ka siyar musu da Pi din, akan wancan sharadin☝️
Idan kudi kake so zasu baka, wasu ma Machine sabuwa fil zasu baka.
Bukatan su kawai ka yarda ka siyar musu da Pi, akwai wuraren da naji har akan samo lauya a rubuta yarjejeniyar.
A wani 'kaulin ance suna sayan duk Pi daya akan Naira dubu 40,000 wasu suna saya kasa da haka.
Toh me yasa suke saya tun yanzu, abinda ba'a kaishi kasuwa ba?
Sirrin shine sun gano asalin farashin da Pi zai zo dashi ne, kuma ba zasu taba yarda su fada ma mutane ba.
Idan ka siyar da Pi din, Allah zaka zo ka ciza yatsa, misali, a yanzu sun saya Pi guda 'daya akan Naira dubu 40,000 a wurin ka, da aka yi lauching Pi sai guda 'daya yazo a dubu 150,000 (misali), kuma sun saya guda dubu daya a wurin ka, yaya zaka ji a lokacin.
Sirri na biyu shine, suna amfani da talaucin mutane ne, da halin da ake ciki na matsin rayuwa, mutane suna tsananin bukatan kudi, kuma basu gama sanin Digital Assets ba, dan haka sai su siyar kawai.
Sirri na uku shine (zan zo nayi dogon rubutu akan sa, in sha Allah), shine za'a gwada mutane a shekarar nan, zaka ga watakil Pi ba zai zo da tsadan da ake ta fada ba, da araha zai zo, zasu bar mutane suyi ta siyar da Pi din har na tsawon watanni biyar.
Sai kun gama siyar da wanda yake kuke dashi zasu zo su zuba masa liquidity mai karfin gaske, idan ya tashi shike nan kai da iya mallakar Pi kwadaya may be sai kana da miliyan goma.
Shawara itace, gaskiya mutane suyi hankali, kada ka yarda ka siyar da Pi din ka.
A yanzu babu inda zaka samu Pi na siyarwa a duniya, hanya daya ce tak ake samu, shine ta hanyar Mining akan wayar ka, kaje Play Store ko Google App ka dauko Pi Network Application, kayi installing ka dinga Mining din, zaka dinga tarawa a hankali, a hankali.
Koda yake yanzu suna kan rage yawan abinda zaka samu duk awa daya.
Pi Network dole sai da referral, kana iya amfani da nawa:👇
I am sending you 1π! Pi is a new digital currency developed by Stanford PhDs, with over 23 million members worldwide. To claim your Pi, follow this link https://minepi.com/myearnings and use my username ( *myearnings* ) as your invitation code.
Amma a kiyaye kada a siyar da Pi koda anyi launching dinsa.
Pi is a new digital currency being developed by a group of Stanford PhDs. For a limited time, you can join the beta to earn Pi and help grow the network.