Tazkiyah Reporter's

Tazkiyah Reporter's تزکية النفس ونشرالثقافات الإسلامية
" قل کل يعمل علی شاکلته فربکم أعلم بمن ھو أھدی سبيلا " الآية

يا رب بالمصطفي بلغ مقاصدنا # واغفر لنا ما مضي يا واسع الكرم

28/09/2026

📖 **KARATUN RIYĀḌUṢ-ṢĀLIḤĪN** # # # بابُ وُجُوبِ طَاعَةِ وُلَاةِ الْ...

اللهم احفظ مولانا بحفظك واكفه شر الحاسدين وكيد الكائدين وشر كل ذي شر.   Ya Allah ka tsare Maulana da kariyarka, kuma ka ...
26/09/2026

اللهم احفظ مولانا بحفظك واكفه شر الحاسدين وكيد الكائدين وشر كل ذي شر. Ya Allah ka tsare Maulana da kariyarka, kuma ka isar masa daga sharrin masu hassada, da mugun nufin makirci, da sharrin duk wani 🤲mai sharri.

25/09/2026
من عرف نفسه لم يضره ما قال الناس فيه حفظكم الله ورآكم بجاه مبعوث الرحمة للعلمين.مقري مقر العلم والحكم.
25/09/2026

من عرف نفسه لم يضره ما قال الناس فيه حفظكم الله ورآكم بجاه مبعوث الرحمة للعلمين.

مقري مقر العلم والحكم.

مولاي إني عَآجِزٌ عن مَدحِِكُم فَضْلاً عَنْ دَرْكِ مَعَانِي لُوبٍّ حَائِرِى❤💯
25/09/2026

مولاي إني عَآجِزٌ عن مَدحِِكُم
فَضْلاً عَنْ دَرْكِ مَعَانِي لُوبٍّ حَائِرِى
❤💯

SABANI BA YA SOKE BAIWAR ILIMIIdan ba son zuciya ya shigo cikin lamarin ba, ta yaya mutum zai ce Prof. Maqari ba malamin...
24/09/2026

SABANI BA YA SOKE BAIWAR ILIMI

Idan ba son zuciya ya shigo cikin lamarin ba, ta yaya mutum zai ce Prof. Maqari ba malamin addini ba ne, alhali manyan malamai daga Najeriya da wasu ƙasashe masu alaƙa da ilimi sun saurare shi kuma suna amfana da iliminsa.

Wasu kuma har cewa suke: “Ai Prof. Maqari ba imani ya fi mu ba; ai ɗalibinmu ne a jami’a kawai, daga baya ne ya samu ɗaukaka.”

Sun manta da faɗin Allah Maɗaukakin Sarki:

﴿يَرْفَعِ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ

To, kasancewar mutum ya taɓa zama ɗalibinka a jami’a ba hujja ba ce ta musanta masa ilimi ko baiwar da Allah Ya ba shi. Haka kuma, ba mu san abin da ke cikin zukatan mutane ba har mu riƙa yanke hukunci a kan wanda imaninsa ya fi na wani. Allah ne kaɗai Ya san hakikanin matsayin bawa a wurinsa.

Allah yace a cikin Al’qur’ani me girma.

“Kada ƙiyayyar wasu mutane ta sa ku bar adalci. Ku yi adalci, domin shi ne mafi kusa da taƙawa.”
(Al-Mā’idah:

Sabani a fahimta ba ya soke baiwar da Allah Ya yi wa mutum. A yi adalci:, amma kada a musanta ilimi da baiwar mutum saboda saɓani.

Hakika, wannan sabon uslubin da Prof. ya dawo da shi muna matuƙar jin daɗinsa. Allah Ya saka masa da alheri, Ya kiyaye shi, Ya ƙara masa ɗaukaka da albarka

مولانا الشريف إبراهيم صالح الحسيني رضي الله عنه.هو إمام إذا ذكر العلم قُدم، وإذا ذكر الأدب سُبق.جمع الله له شرف النسب بش...
24/09/2026

مولانا الشريف إبراهيم صالح الحسيني رضي الله عنه.
هو إمام إذا ذكر العلم قُدم، وإذا ذكر الأدب سُبق.
جمع الله له شرف النسب بشرف العمل، فصار للحسيني نسباً وللقرآن خلقاً.
لسانه لا ينطق إلا بالحكمة، ويده لا تمتد إلا للخير، ووجهه بسمة تحيي القلوب الميتة.
بنى لله بيوتاً للعلم، وربى رجالاً يحملون الرسالة.
فكان أباً للطلاب، وشيخاً للعلماء، وسنداً للضعفاء.
أطال الله لنا في عمره ورزقه الصحة التامة بجاه المصطفى صلى الله عليه وسلم.

عثمان إبراهيم نامساك ✍️

Rayukanmu Fansa ga Mahaifiyar Rahamar Halitta Nana Aminah Allah Ya saka maki da Abinda ya dace da ke na Hidimar Sayyidun...
24/09/2026

Rayukanmu Fansa ga Mahaifiyar Rahamar Halitta Nana Aminah

Allah Ya saka maki da Abinda ya dace da ke na Hidimar Sayyiduna RasululLah; Juna biyu, Haihuwa da Reno.

Allah Ya kiyayemu daga munanan kalamai ga Janibinku Iyayen Ma'aiki

Address

Saminaka
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tazkiyah Reporter's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category