18/02/2026
Mummies, Daddies, Uncles, Anties, Big sisters, Big brothers, Big Nieces, Big Nephews, da sauran 'yan uwa musulmai maza da Mata...... Ga assignment ko ince motivation daga wajen Sheikh AbdulRahman Sudais Bn Mustapha Sulaiman. Kiri kiri yaro yana so ya kure min ilimi.
Sudais is not even 6 yet amma wai ya iya karanta hadisi ya rubuta ko ince larabci in general harda mun gyara, Tabarakallah Masha Allah.
My dear Jannah Partners mu tashi tsaye da neman ilimi fa....... kar muzo yaran nan su sa muji kunyan.
Allah Ubangaji yasa muna daga ciki bayinsa masu babban rabo, waenda za'a karbi ayyukan su, a 'yanta su daga jahannama ya samu a aljannah alfarma Al'Qurani, manzon Rahama Sallallahu Alaihi Wa Sallam.