Learn To Be Real HacKer

Learn To Be Real HacKer

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Learn To Be Real HacKer, Education, London Road Buja, Abuja.

Learn To Be Real HacKer 07/01/2022

Ga flat form, wallahi suna biya yanda ya kamata. Kowa yai qoqari yayi ya samu nashi. Ba scam bane wallahi. Kanayin register zasu baka $25, kudin ka na kai $200 wlh zasu fita. Kawai kudin ka na cika kaimin magaana zan baka paypal dina in tura maka Naira dinka.
Allah ya bada saa.

In mutum nada nemen qarin bayani se ya min magana ta whatsapp
08028570607

https://socialea-cr.xyz/854249837083

Learn To Be Real HacKer Education

03/03/2018
18/09/2013

=> Yaya Hacker suke yin Hacking?

Daya daga cikin hanyoyin da hackers suke yin amfani da ita domin su iya shiga cikin Kwamfutar mutum shine ta yin amfani da Malware. Malware wani dan karamin software ne ko kuma program da ake sa ran zai iya barka dukkan wata ta kariya a cikin Computer domin yayi ta’adi.
Wasu hackers s**an kirkiri wadansu kananan program domin nishadi wanda ajikin wannan dan karamin program din sai su saka mishi dan karamin malware domin shi wannan malware din ya rika yin barna a cikin computer ba tare da mai Kwamfutar ya sani ba. Wasu kuma wadanda mugunta s**a saka a gabansu sai su kirkiri malware wanda shi babu abinda yake yi face ya tattaro mahimman bayanai da kake rubutawa ko kuma ka ajiye a cikin Kwamfutarka daga bisani sai ya maidowa da wanda yayi shi wadannan bayanai, shi kuma da wannan bayanai zai yi amfani wajen shiga Kwamfutarka har ya sace maka kudadenka da kuma wasu mahimman kayanka. Irin wadannan malware wadanda suke satar kalmomin sirrin mutum (password) ko kuma dukkan wani maballi (keyboard) da ka latsa suna daukashi suna aikawa da hackers a na kiranshi da “keylogger”.

=> Ya ake Malware yake shiga Kwamfuta?

Mafi yawacin malware da suke shiga cikin computer mutane ba su sanin lokacin da suke shiga. Wannan kuwa yana faruwane a lokacin da ka shiga internet domin yin downloading wani abu ko kuma ka bude sakon imel da a cikinshi akwai malware tare da shi.
Shi malware sau tare yana zuwa ne a sakon imel da bakasan wanda ya aiko maka da shi ba, ma’ana mafi yawancin sako na banza da wofi da soki burutsu (junk ko spam) da ake aikowa da shi su suke tattare da malware. Haka Malware yana iya shiga Kwamfutar mutum idan mutum ya shiga website domin yin downloading, kawai abinda hackers suke so shine da zarar ka latsa link domin bude wani shafi ko kuma saukar da wani abu sai malware ya fado cikin computer kawai, ba tare da ka sani ba.

=> Me zai faru idan Kwamfuta ta ta fada hannun Hackers?

Matsalar guda ce yana da wahala a iya gane wane ne ya kirkiri malware da yayi ta’adi a Kwamfutarka, ko da yake wani lokaci hukumomin s**an yi bincike mai zurfi har su gano wanda ya kirkiri shi wannan malware din. Sai dai idan har aka yi rashin sa’a ka fada hannu to babu wanda zai gyara maka ita Kwamfutar sai dai kai ka cire kudi daga naka aljihun ka biya, idan kuwa kwashe maka kudi aka yi to babu wata hukuma da zata dauki alhaki. Shi yasa make da mahimmanci kasan yadda zaka bi ka hana Hackers shiga kwamfutar ka..

Admin: **i
of
Duniyar Kimiyyar Waya

17/09/2013

Su waye Hackers kuwa?

Kalmar Hackers ta wayaita a bakin samari da ‘yan mata masu harkar tafiyar da kuma sarrafa computer a wannan zamani, wannan kalma ta yawaita a kusan ko wane lungu da sako da duniya, kasantuwar yadda kowa ya daukar wannan kalmar, amma a yammacin duniyar da kuma nahiyar turai kowa na jin tsoron hackers kuma ba yason a jingina ita wannan kalmar a gare shi. Hasalima duk wanda ya san cewar computer shi bata da ingantaccen Antivirus software a cikin babu abinda yake jima Kwamfutarshi tsoro kamar Hackers!

Su waye Hackers a ilmance?

Zaka ji da zarar mutum ya san computer ko kuma ya iya sarrafata sosai sai kaji a na kiran shi da kalmar harcker.Agaskiya kalmar “hacker” tana da ma’anoni da dama da kuma fassara iri-iri, amma idan aka dawo akan harkar da ta shafi computer kuma kana son ka yi maganar hackers da computer to bai wuce ta basu ma’ana guda biyu ba wadanda su wadannan ma’anoni biyun duk kana bukatar saninsu. Kamar yadda aka fasara kalmar hacker a wani dictionary mai suna “Merriam-Webster”“Hacker kwararren masanin ilimin sarrafa computer (programmer). Shi kuwa wannan ma’ana da s**a ba da ta kunshi kusan mutane da dama masu amfani da computer amma kuma wadanda ba a tunanin zasu iya cutar da wani.
Amma ma’ana ta biyu tafi ta da hankali matuka, dominHacker shine mutumin da ya shiga cikin Kwamfutar mutum ta barauniyar hanya domin ya saci wasu mahimman bayanan shi ko kuma ya yi maka ta’adi”. Idan muka fuskanci wannan ma’ana ta biyu yana nuna mana cewar dukkanin wani abu da hacker yake kokarin yi shine ta’addanci tare da Kwamfutar mutane ta hanyar da kuma barna, domin hakan na faruwa ba tare da sanin mai amfani da Kwamfutar ba.

Admin: **i
of
Duniyar Kimiyyar Waya

17/09/2013

Assalam Alaikum.
Darasin mu na yau zamu taba abinda ake cema dandatsanchi. (Wato hackin a turance)
amma kafin mu fara, jama'a me kuka fahimta idan akace HaCKiNG?
Bari muji daga gareku kafin mufara tuto din. . . . .

Admin: **i

13/09/2013

YADDA AKE HADA GAME!
Tutorial no.1. . .

Wato kafin mu fara wannan darasi, muna bukatar wasu apps kaman haka:
1. Power Grasph.
2. Class Editor
3. Game Maker
4. Doom Editing Utility
5. Sky Rim
6. Text Convarter

saboda haka dukansu bayan kunyi installin dinsu.

Da farko se ka bude text converter din, ka danna ctrl+n idan da p.c ne in da wayane, se ka danna option, se kaje kan create new file, se ka rubuta labarin game din.
Misali: akan game din quest for the after life(zama ko spackle, ko zum zum) duk dayane..
Zakuga cewa ita wannan mata tana fafutukar neman barayin da s**a sace mata miji, to shine ta ta turaka garin maphis dan ka gani ko zata gansu,
su kuma suna gudu suna jefo maka waddan nan qwallayen, kaikuma se ka rika saitawa kagani duk inda ka hada uku da kala daya se su tarwatse.
To seka rubuta bayanin gaba daya, tare da cika ka'idojin rubutu.
Bayan ka gama se kai saving, se ka bude class editor kaje daidai kan file din se ka bude shi, se ka danna * se kai ta danna 8, se kaita dannawa har se kayi marking duka, se ka danna 5 se ka danna 6, sau biu. Se kadanna 5. Se ka danna option se ka danna wajen text se ka rubuta NEW GAME. Se ka yi save, kaita sa yes, yes har se yasa over write, se ka kuma danna * ka danna 6 sau 4, se kai option kai save har zuwa over write. Se ka kulle shi.

Se ka bude game maker, se ka danna ctl+o a p.c ko option ka danna game history/ description, a waya se ka dannan open story, se ka bude wannan file din.
Bayan ya gama initializing. Se kai saving, se ka kulle wannan softwere din. . . . . .

Saboda haka zamu tsaya a nan gobe zamu dora in sha Allah.. . .
Dafatan ana biye damu.
Wannan tutorial din za'a sameshi a duk pages din danake administrating a ciki wamda s**a hada da

Duniyar Kimiyyar Waya

Love Kingdom.

Dandalin Y m dange.

All latest cheat & networkin tweak.

Dandalin goro goma

Technologies Group

Dandalin sirrin waya da Computer tare da solvator.

Daga taskar adabin hausa.

Learn to be real hacker!

Saboda haka se kai liking din su dan kar a guje a barka a baya.

Admin: ke muku fatan mu kwana lapia.

In da tambaya to. . . .

13/09/2013

Assalamu Alaikum.
Happy juma'at!
Muna farin cikin sanar daku cewa, alqawarin da muka dauka na koyama mutane yanda ake hada game da cartoon, to yau zamu fara,
kuma zamu fara ne da bayanin yadda ake qirqirar .
Saboda haka se a kasance tare damu.
Kuma za'a rinqa gamuwa da wadan nan tutorial a dukan pages din danake admin a ciki. Wanda s**a hada da:

Dandalin Y. M. Dange!

Duniyar Kimiyyar Waya

Sirrin Waya Da Computer Tare Da Solvetor

Ñâîjâ Lâtêst Twéak & Ñêtwørkíng

Dandalin Goro Goma

Technologies group

Learn To Be Real HacKer

Daga taskar adabin hausa.

Love Kingdom.

Se kasamu kai like dinsu dan kar a guje maka.
Alhamdulillah. . . . .

Admin: **i

09/09/2013

Assalamu Alaikum.
Zamu koya muku yadda idan kaje cyber cafe kasayi time, bazai tsaya ba har ka gaji da browsing.
Abun yana da hanyoyi biyu.
Da farko kana siyan time din kaman 30minutes ko hour to,
1- kasa log in da pasword din zata bude.
2- kafin kashiga browser ka fara se ka danna key fn+f3, zakaga tayi sleep.
3- ka kuma danna fn+f4 zata kawo.
Ko kuma kadanna start, se ka danna left arrow key sau biu, zakaga wajen restart.
Se kai restarting system din.
Idan kuma bakaga wurin restart din ba ka danna ctrl+alt+delete
zakaga wani waje a qasa in ka danna bottum din zakaga restart, se kayi. . .
4- to kafin ta bude welcom page se ka danna f8+f9 a jere sau uku uku,
5- zata baka options kaman haka:
*log in as admin.
*networkin mode
*start windows normally. Da sauransu.
6- se ka zabi log in as administrator.
7- to daganan data bude, you are good to goo.
Domin a admin mode bata runnin time.
Wannan ita ce hanya ta farko, ta biyu loadin. . . . . . . .
Dafatan ana biye damu. . .

Admin: **i of Duniyar Kimiyyar Waya

04/09/2013

P.C USERS ONLY!
HOW TO USE VLC AS VIDEO CONVERTER
VLC is one of the popular software for play video files. How many of you know that we can convert video files with VLC player. We are using different video converters to convertvideo files. Hereafter you don't need to download or purchase a separate software for video converting. I'll show you aneasiest way to convert videos with VLC Media player.
Lets see how to convert videos using VLC media player.
On VLC Player Click Media
Select Convert/Save
You can select a video file to convert by clicking Add button
Now click on Convert/Save
A window will appear, in that window click on Browse and select a path to save the converted video file.
You can choose output video format under the Settings area.
Finally, click on Start
That's all !!!

Admin **i

14/08/2013

Assalamu Alaikum.

Admin: **i ke tare daku adaidai wannan lokaci. Kuma ina muku Albushara da cewa abinda mutane suke ta requesting a koya musu wato WAP DESIGNING me SCRIPTING LANGUAGE Yau zamu fara tutorial dinsa, duk da aikine na 6 to 7 days. Amma zamu riqa dibar darasin da yawa, in yaso abinda mutum be gane ba se yayi tambaya. Amma ga masu so su fahimci abin sosai se su nemi littafi suyi jotting down, coz its vary much important. Jama'a yaya kuka gani?

Za'ayi ne a Duniyar Kimiyyar Waya . Se kai like din mu dan kar a guje maka

14/07/2013

Anoda new way, wallahy its well tested!
Yadda zaka rika samun mb data 1kobo par mb.
Just kasaka katin 200naira a layinka na mtan, karka siyi data, just kai browsing da tsuran kudin, da 200 din ta kare, zasu fara baaka. 1mb a kan N0.01. Wallahy well rocking. . .

Via: Duniyar Kimiyyar Waya

03/06/2013

ASSALAM ALAIKUM

Ko kasan zaka iya zana map a intarnet kai hacking din duk masages din wutanan arean da kazana. Ma'ana duk masage din da aka tura se ya shiga wayanka kafin yaje wajen wanta aka tura ma.
Amma in akwai masu buqatan tutorial din to ya nuna mana intrest din sa. . .
Admin: kabir p**i

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

London Road Buja
Abuja