13/09/2013
YADDA AKE HADA GAME!
Tutorial no.1. . .
Wato kafin mu fara wannan darasi, muna bukatar wasu apps kaman haka:
1. Power Grasph.
2. Class Editor
3. Game Maker
4. Doom Editing Utility
5. Sky Rim
6. Text Convarter
saboda haka dukansu bayan kunyi installin dinsu.
Da farko se ka bude text converter din, ka danna ctrl+n idan da p.c ne in da wayane, se ka danna option, se kaje kan create new file, se ka rubuta labarin game din.
Misali: akan game din quest for the after life(zama ko spackle, ko zum zum) duk dayane..
Zakuga cewa ita wannan mata tana fafutukar neman barayin da s**a sace mata miji, to shine ta ta turaka garin maphis dan ka gani ko zata gansu,
su kuma suna gudu suna jefo maka waddan nan qwallayen, kaikuma se ka rika saitawa kagani duk inda ka hada uku da kala daya se su tarwatse.
To seka rubuta bayanin gaba daya, tare da cika ka'idojin rubutu.
Bayan ka gama se kai saving, se ka bude class editor kaje daidai kan file din se ka bude shi, se ka danna * se kai ta danna 8, se kaita dannawa har se kayi marking duka, se ka danna 5 se ka danna 6, sau biu. Se kadanna 5. Se ka danna option se ka danna wajen text se ka rubuta NEW GAME. Se ka yi save, kaita sa yes, yes har se yasa over write, se ka kuma danna * ka danna 6 sau 4, se kai option kai save har zuwa over write. Se ka kulle shi.
Se ka bude game maker, se ka danna ctl+o a p.c ko option ka danna game history/ description, a waya se ka dannan open story, se ka bude wannan file din.
Bayan ya gama initializing. Se kai saving, se ka kulle wannan softwere din. . . . . .
Saboda haka zamu tsaya a nan gobe zamu dora in sha Allah.. . .
Dafatan ana biye damu.
Wannan tutorial din za'a sameshi a duk pages din danake administrating a ciki wamda s**a hada da
Duniyar Kimiyyar Waya
Love Kingdom.
Dandalin Y m dange.
All latest cheat & networkin tweak.
Dandalin goro goma
Technologies Group
Dandalin sirrin waya da Computer tare da solvator.
Daga taskar adabin hausa.
Learn to be real hacker!
Saboda haka se kai liking din su dan kar a guje a barka a baya.
Admin: ke muku fatan mu kwana lapia.
In da tambaya to. . . .