تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
من العائدين
Al-Kauthar Educational Foundation Abuja
I'm pleased to introduce you the 1st Waqf on education in the FCT Abuja for privileges and orphans.
14/11/2025
للدعاة خاصة
The truth is what the enemies testify to.
Masha ALLAH Tabarakallah, Al-kauthar Product (Jamilu Sale)
Our pride
GYARA KAYANKA...
Shawara zuwa ga masu wa'azi a Social media:
1- Ku rinka karanta فقه الدعوة ko Ku rinka shiga kwasa kwase akan فقه الدعوة (in hakan bai samu ba toh shawara ta 2)
2- Ku rinka yawaita sauraron Darussa da wazozin Malaman nan guda biyu سماحة الشيخ ابوبكر محمود جومي وفضيلة الشيخ جعفر محمود آدم رحمهما الله domin koya daga garesu (in hakan bai samu ba toh shawara ta 3)
3- Ku yawaita Karanta حديث اول من تسعر بهم النار... مع شروحه)
Gyara kayanka....
Pastor yayi kira ga Musulmai su daina tilasta makarantunsu cewa sai sun baiwa 'ya'yansu damar sanya hijabi.
Pastor yace: Shin dole ne sai sun kawo ya'yansu makarantunsu? Suje makarantunsu mana ........ Hhhhhhh
Thank you Pastor for the message .
Marasa zuciya, Gashi an fara korarku. Hhhhhh
Tabbas Malam kowa abin tambaya ne ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
69A Ahmad Street Galadimawa
Abuja