27/12/2025
Day 1.
🦷 Menene lafiyar baki?
Lafiyar baki na nufin kula da hakora, gums (nama), harshe da baki gaba ɗaya. Lafiyar baki tana taimakawa lafiyar jiki baki ɗaya.
Jibril Ya'u Mani
12/09/2025
Data Available at Affordable Price (Sauki)
5GB – ₦2000
1GB – ₦750
📩 DM
08039906070
05/08/2025
Ya Allah Ka tausaya mana Ka ba mu aljannah mu huta, amin.
18/06/2024
Biki na farar kaza balbela ba gayya ce ba.
Kungiyar Arewa Students Orientation Forum, Reshen jahar Katsina, na farin cikin gayyatar shugabbanin wannan kungiya matakin jaha dama matakin kananan hukumomi, da sauran members dama dalibai na jahar Katsina zuwa wajen taron Kungiyar karo na biyu, wanda zata gudanar.
Ranar laraba da misalin karfe 9:00 zuwa 12:00 na rana, a dakin taro na Katsina vocational center.
Kudin tickets official Naira 1000, Mambobi kuma Naira 500 kacal, Za'a tattauna Muhimman Abubuwa. Allah yaba da ikon zuwa ameen
11/03/2024
Da zarar ka tarashi ya kai adadin 400k coins zaka cire $67 kimanin Naira 100k +
Kawai ka danna wannan koren rubutun zai kaika inda zaka fara ⛏️
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=908cefc3a4b5927f2348
Wadanda s**a dakata da mining na Avacoin yakamata kuci gaba da fafatawa, Allah ya bamu sa'a. Kodan a samu kudin hidimar sallah
10/03/2024
Ramadan Mubarak to all Muslim ummah👏
May Almighty Allah make it easy and accept our Ibadah.
Ameen 👏❤️
22/02/2024
Faɗi sunan makaranta da department ɗin da kuke domin sanin juna
22/02/2024
Wannan littafin zai taimakawa ɗaliban Nursing sosai.
PDF ne zaku iya samun sa ku tuntuɓe mu ta WhatsApp 08086251045
10/01/2024
YADDA AKE BUƊE JAMB PROFILE
Mallakar Profile Codes shi ne matakin farko, kuma ginshiƙi a fannin rijistar jarrabawar JAMB UTME ko DE. Domin da Profile Codes ne ake iya sayen lambobin rijistar jarrabawar UTME, ko tsarin shiga Jami'a kaitsaye na DE (ePIN).
Domin sauƙaƙa tsarin, hukumar JAMB ta bada damar buɗe Profile, tare da mallakar lambobin na Profile Codes ta hanyar aikewa da saƙonnin kar ta kwana (Messages), a wayoyin salula.
GA YADDA MATAKAN BUƊE PROFILES ƊIN SU KE :
• Ku shiga wurin rubuta saƙon Messages na wayoyinku, sai ku rubuta NIN, ku bada tazara (Space), Sannan ku rubuta lambobin katin ɗan ƙasarku a gaba.
Misali: NIN 1234567890
• Sai ku aike da saƙon zuwa lambar, 55019 ko 66019.
Daga nan za ku samu saƙo ɗauke da cikakkun sunayenku, tare da lambobin Profiles Codes da JAMB ta samar muku, wanda da su ne za ku yi amfani wajen sayen ePIN.
KU SANI: Wajibi ne ya kasance akwai kuɗin da bai gaza Naira 50 ba, akan layukan da za ku yi amfani da su wajen aikewa da wannan saƙo, domin kuwa JAMB na ɗaukar Naira 50 ne, kafin Aiko muku da lambobin.
GA MASU TAMBAYA, KO SON SHIGA ASOF JAMB GROUP, ZA SU IYA AIKE MANA DA SAƘONNI A WHATSAPP, TA WANNAN LAMBAR: .07045516626
03/01/2024
JAMB PROFILE CODE Dole ne saika samu nqka Kafin Ayimaka Registration.
Saboda HAKA ne mukaxo muku da hanyar da Mutum Yana xaune Xaiyi Created din abinsa batare da yaje Wani Guri ba.
Kamar yanda Kuka gani A post wanna hnyr zakuvi
Misali:
1. Kasamu Layin waya Wanda ake linking dinsa da NIN number ( Mtn, Airtel, Glo, 9mobile dama Kowanne Layi )
2. Kashiga wajen Da kake saka Lambar waya
3. Saika Rubutu
👇👇👇👇👇
*55019*1* NIN number dinka #
4. Saika Tura Xuwa Layin da Xaka Bude dashi.
NOTE: Amma Katabbatar da akwai Kudi akallah #50 acikin Layinka.
Akwai sauran Hanyoyin Samun JAMB PROFILE CODE zamuxo muku da Sauran Insha Allahu. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏