Khalifa Abbas Ismail Abbas Dakaci

Khalifa Abbas Ismail Abbas Dakaci Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khalifa Abbas Ismail Abbas Dakaci, Tutor/Teacher, Muchia Yan Awaki juma'a mosque, Abuja.

HAPPY MAULUD
14/08/2026

HAPPY MAULUD

01/08/2026
SANARWA!  SANARWA!! SANARWA!!!Amadadin ɗalibai da Almajiran Sheikh Sulaiman Liman Chikaji (Rahimahullah), na sanar da al...
02/07/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Amadadin ɗalibai da Almajiran Sheikh Sulaiman Liman Chikaji (Rahimahullah), na sanar da al'umma cewa za'aci gaba da karatun MUWAƊƊA MALIK a babban masallacin Juma'a na Chikaji, Sabon Gari Zariya, wanda Sayyadi Yahya (IMAM) Sulaiman Liman Chikaji zai jagoranta kamar haka:

Rana: juma'a, 3 ga Yuli, 2026
Lokaci: Bayan Sallar magrib, 7:00 na dare
Wuri: Babban Masallacin Juma'a na Chikaji, Sabon Gari, Zariya.

Allah Ya jaddada rahama ga Sheikh, Ya gafarta masa, Ya karɓi ayyukansa na alheri. Allah Ya ba Khalifa ikon ci gaba da wannan aiki cikin nasara da Albarka, Ameen thumma Ameen ❤️
✍️.com💖

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR SABON GARI LOCAL GOVERNMENT YA HALARCI BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA GARIN CHIKAJI  ACIKIN DARANN...
02/07/2026

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR SABON GARI LOCAL GOVERNMENT YA HALARCI BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA GARIN CHIKAJI ACIKIN DARANNAN

01/07/2026

Mai girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Sabon Gari Local Government kuma Shugaban ALGON na Jihar Kaduna, Hon. Sheikh Muhammad Jameel Abubakar Albani Samaru Zaria ya halarci taron wa'azi da ake gudanarwa a Babban Masallacin Juma'a na garin Chikaji.

Taron ya haɗa da tabbatar da sabon Magajin Marigayi Sheikh Suleiman Chikaji, wanda Allah Ya yi wa rasuwa, domin ci gaba da jagorancin al'umma a fannin addini.

A yayin wannan muhimmin taro, Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar ya yi addu'ar Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta wa Marigayi Sheikh Suleiman Chikaji, Ya jaddada masa rahama, Ya haskaka masa kabari, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa.

Haka kuma, ya yi addu'ar Allah Ya ba sabon Magajin Liman ikon sauke nauyin da aka ɗora masa cikin hikima, adalci da tsoron Allah, Ya kuma ba shi lafiya da zaman lafiya wajen gudanar da wannan babban amanar.

Allah Ya karɓi addu'o'inmu, Ya tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin al'ummar Chikaji da Karamar Hukumar Sabon Gari baki ɗaya. Amin.com………..✍️

INNALILLAHI WA'INNAH IHLAIHI RAJU'UN Allah Yayiwa  Alaramma. Malam Tijjani Fam Fam Dan Baiwa Rasuwa Ja'ayi Jana'izarsa Y...
23/06/2026

INNALILLAHI WA'INNAH IHLAIHI RAJU'UN

Allah Yayiwa Alaramma. Malam Tijjani Fam Fam Dan Baiwa Rasuwa

Ja'ayi Jana'izarsa Yau Da Safennan Da Misalin Karfe 10:00am Na Safennan Anan Yan'awaki Fam fam Dan Baiwa

MUNA ROKAN ALLAH YAJIKANSHI DA RAHMA DON ALFARMAR MANZON ALLAH

Tafsirin Alqur'ani Mai girma daga babban Masallacin Juma'a na yan awaki muciya sabon garin Zaria, Cikin suratul MUNAFIQU...
06/06/2026

Tafsirin Alqur'ani Mai girma daga babban Masallacin Juma'a na yan awaki muciya sabon garin Zaria, Cikin suratul MUNAFIQUN

Asabar 06-6-2026

Muna Kira Ga Tijjanawa Suyi Katin Zaɓe Domin Zaban Jagora Na Gari.Imam Dr. Hamza Assudaniy Sect. Majalisar Malamai Na Ti...
01/06/2026

Muna Kira Ga Tijjanawa Suyi Katin Zaɓe Domin Zaban Jagora Na Gari.

Imam Dr. Hamza Assudaniy Sect. Majalisar Malamai Na Tijjaniyya Kaduna State.

Tare Da Sheikh Aminu Ibni Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Tare Da Sheikh Tanimu Abubakar Mai Rawani, Shugaban Majalisar Malamai Na Tijjaniyya Kaduna State.

Muna Kira Ga Tijjanawa Suyi Katin Zaɓe Domin Zaban Jagora Na Gari. Dr. Hamza Assudaniy Sect. Majalisar Malamai Na Tijjan...
01/06/2026

Muna Kira Ga Tijjanawa Suyi Katin Zaɓe Domin Zaban Jagora Na Gari.

Dr. Hamza Assudaniy Sect. Majalisar Malamai Na Tijjaniyya Kaduna State….

Address

Muchia Yan Awaki Juma'a Mosque
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifa Abbas Ismail Abbas Dakaci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category