11/04/2026
📍 Kai Tsaye Magrib - Ishā'
📕 Sharḥ Al-'arba'un An-Nawawī
🖊 Mawallafi : Shaykh al-ʿAllāmah 'Abdulmuhsin Al-'abād Al-badr - حفظه الله -
🎙 Gabatarwa: Abū 'AbdurRaḥmān Muhammad Kabīr (حفظه الله)
📡 Kai tsaye a
Wannan Channel ne domin yada karatukan Rayatul Islam Abuja wanda Al-Akh Abu Abdulrahman Muhammad Kabir Ibrahim Umar ke gabatarwa dana Mashayikh As-Salafiyyeen Na gaskia.