09/06/2025
Assalamualaikum inawa kowa da kowa fatan allakairi 🤝🤝 ina masoyana a dai dai wanna lokaci na Kammala karatuna yanzu koma mai yakamata nayi NE a rayuwata kobani shawara masoya ina jira ammsar ko 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Vaccine
09/06/2025
Assalamualaikum inawa kowa da kowa fatan allakairi 🤝🤝 ina masoyana a dai dai wanna lokaci na Kammala karatuna yanzu koma mai yakamata nayi NE a rayuwata kobani shawara masoya ina jira ammsar ko 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
06/06/2025
Happy sallah masoya maza da mata inawa kowa da kowa fatan allakairi da fatan an yi sallah lfy Allah ya mai mai taman 🕌🕌 🌹😍✅ Allah ya sahekara mai zowa a dakin mijina zan yi sallah Dan Isar manxan Allah s a w thanks 🙏🏻🙏🏻🙏🏻 you so 💓💓💓 much 💯💯💯 masoya muhuta 🎂🎂🎂 Lfy sai watarana ,🥀🥀🥀🥀🥀
02/06/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Haidar Yunusa, Naziru Sani, Maryam Usman, Ummu Aimana M Lawal, Aminu Lawla, Musa Zainab, Muhamaddu Mbrk, Zainab Musa
14/05/2025
Wa zai iya sai min wanna.leshan baramuga masoyana in.zakaiya.karona gaba zan saka. account number wanna zai iya sai ya turamin kudin ,
14/05/2025
Asslm barka kamu da wanna lokaci ina wa kowa da kowa fatan allakairi.ina so kusa ka wanna bawan Allah na.cikin addu'ar ko Allah ya saka mai koma Allah ya fitumana dashi.cikin koshin lfy dan isai.annabi Muhammad Amen suma amen
Allahamdulilashi allakuli halin godiya ga Allah mai komai mai kowa
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmad Aliyu, Chong Dung, Shafiu Nemu Dakanka, Muhammad Zulyadaini, Usaini Isa Iliyasu, Bashir Abdullahi, Vitus Charles, Ibrahim Musa, Jamilu Abubakar Ibrahim, Babangida Mu'azu, Iliyasu A Ibirahim, Kamal Sleman, Itz Haron, Garba Garba, Abubakar Isska, Yusuf Tukur, Minat Abdulla, Metiwalawa Abu, Sunusi Awuchi Gwammaja Sunusi, Hassane Boube, Hauwa Ali Gy, Musa Adamu, Légënd Dån Bøy, Real Afrerh Abdul, Musab Dan Alaji, Muhammad Maikudi Alhasan, Mustapha Haruna, Faruku Sode, Adamu Muhammed, Adamu Suleh, Muazzam Sufyan, Umar Usman Aliyu, Abuh Sultan Bajoga, Mahadi Abdullahi, Ali Allamin, Sadiya Isyaku, Sanoussi Souley, Aminu Abdullahi, Zarah Muhammad, Ilya Zariy, Nafi'u Abdullahi, Ahmad Usman, Jiddeer Abul Bashar, Adamu Dan Zamani, Mansir Muhammad, Nazifi Yahaya, Auwal Dayyabu, Nana Sani, Amir Tukur, Auwal Yusuf
KALLON FINAFINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS). A CIKIN WATAN RAMADAN: Ku Nuna Mana Tsantsa Kishin da kuke yiwa Addinin musulunci wajen yaɗa wannan Saƙo ga sauran Al'ummar Musulmi domin Su Amfana
FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS). A CIKIN WATAN RAMADAN.
Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.
Kwai wasu muta ne, Suna Bacci amma Mala'iku suna rubuta musu ZUNUBI.
Suna Addu'a Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.
Suna Cin abinci Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.
Suna Tafiya Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.
Suna Kwance Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.
BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu Tsageru Daga Cikin Yahudawa Suke Shiryarwa Wanda Yana da ILLa Sosai.
Domin Yanzu Anyi IttiQakin Cewa Ba Abin da Yake Saurin Rufta Mutum Zuwa Zinace-zinace Kamar Shi KaLLon BLue FiLms Ɗin Wanda Zamani Yazo da shi, Ba Ga Namiji ba, Ba Kuma Ga Mace ba.
Babban Abin Takaici Yanzu Yan Mata Sunfi Kowa Qwarewa Wajen Iya KaLLon Wnnn LaLaci na BLue FiLms.
HUKUNCIN SA:
KaLLon Tsaraici Haramun Neh a Shari'ar MusuLunci in Banda Na Matarka Ko Na Mijin ki, BaLLantana Kuma KaLLon Saduwa Tsakanin Mazinata, Wnnn Abune Mai MatuQar Muni Sosai.
Allah Yana Cewa:
"Ka Gayawa Muminai Maza su Rintse Idanuwansu Daga KaLLon Haram Kuma Su Kiyaye Daga Yin Zina".
'Yan Uwa Mu Kiyaye, Duk Wanda Yake KaLLon Irin Waɗannan Abubuwan to LaLLai Yayiwa ALLAH Tawaye.
A Wani Gurin ALLAH Yana Cewa:
"Kada Ku Kusanci Zina hakika ita Zina ALfasha Ce Kuma Mummunar Hanya ce".
Kunga Saboda HaLakan da Take Cikin Zina, Sai ALLAH Yace Kada Mu Kusanceta, shi Kuwa Irin Wnnn KaLLon Yakan Sanya Masu Yinsa su Afka Cikin Zina Kai Tsaye.
Manzon Allah (S.A.W) Yana Cewa:
" ALLAH ya Tsinewa Mai kallon Tsaraici da Kuma Wanda Ake KaLLon Tsaraicin nasa".
Daga Qarshe Ina Qara Jawo HankaLin Masu Yi su Tuba su Daina.....!!!
Don ALLAH Daure ka Rubuta Ameen Bamusan tawa Za'a Karɓa Ba...
Sannan KaLLon Fina-finan Batsa Yana Kai Mutum Zuwa ga Aikata Mummunar Ɗabi'ar Nan ta Istim'na'i Wacce Itama Tana da iLLoLi Ga Lafiya.
Ya ALLAH Ka Tsarkake
10/02/2024
SANARWAR GAGGAWA ‼️
Yanzun Wadannan bayin Allah s**a gamu da ajalin su Sakamakon wani hadari da Babur dinsu yayi da Wata babbar mota Adaidai titin kwanar Ragga dake fita Garin Illela akan Babban titin da yayi Sokoto daga Illela.
Ana hasashen dukkanin su sun fito daga Jamhuriyar Nijar ne, don haka Ake kira ga Jama’a a taimaka da Share ko Allah zai sa aga ‘yan Uwansu, yanzu haka gawarwakin su na cikin babbar Asibitin General Hospital dake Garin Illela shalkwatar karamar hukumar Illela.