Lorewa

Lorewa An Online Learning community for all Arewa Girls and Women. We learn in Hausa.

Muna muku fatan alheri cikin nishadi da nuna farin ciki a wannan lokaci na hutu daga zuciyar mu zuwa taku. Barkan mu da ...
01/12/2023

Muna muku fatan alheri cikin nishadi da nuna farin ciki a wannan lokaci na hutu daga zuciyar mu zuwa taku. Barkan mu da sabon wata daga dukan mu a Lorewa🥰🥰

Yau ranar illimi ce ta duniya, ku zo mu hada hannu wurin nuna farin cikin mu da kuma karfafa illimin gargajiya da na yan...
11/11/2023

Yau ranar illimi ce ta duniya, ku zo mu hada hannu wurin nuna farin cikin mu da kuma karfafa illimin gargajiya da na yanar gizo a cikin tsara tunani, haɓaka da kuma ilmantar da duniya.

Muna kira ga dalibai kuyi rajista akan a dandalin mu na Lorewa kuyi koyo a lokacin ku kuma a sauwake.

www.lorewa.com

Join us on Saturday the 28th of October to
24/10/2023

Join us on Saturday the 28th of October to

Mace mai ilimi gata ce ga yayanta….. Barkan mu da ranar yara mata ta duniya daga dukan mu a Lorewa. 🥰🥰🥰
11/10/2023

Mace mai ilimi gata ce ga yayanta….. Barkan mu da ranar yara mata ta duniya daga dukan mu a Lorewa. 🥰🥰🥰

Yau ranar talata ce Ki rugumi koyon sabon darussa a dandalin mu na Lorewa a kowani fanin mu.Lorewa dandalin koyo ta yana...
03/10/2023

Yau ranar talata ce
Ki rugumi koyon sabon darussa a dandalin mu na Lorewa a kowani fanin mu.

Lorewa dandalin koyo ta yanar gizo!
lorewa.com

Hausa trancelatorKu biyo mu live domin tattaunawa da babbar bakuwar mu Binta Bamalli wacce take da basira a bangaren aur...
30/09/2023

Hausa trancelatorKu biyo mu live domin tattaunawa da babbar bakuwar mu Binta Bamalli wacce take da basira a bangaren aure da kuma ilimin hanyar kwaciyar hankali akan batun mu na Masu Aure da yan mata



Ku biyo mu live domin tattaunawa da babbar bakuwar mu Khadija Ibrahim wacce take da basira a bangaren aure da kuma ilimi...
30/09/2023

Ku biyo mu live domin tattaunawa da babbar bakuwar mu Khadija Ibrahim wacce take da basira a bangaren aure da kuma ilimin hanyar kwanciyar hankali akan batun mu na Matan Aure da yan mata

Ku kasance tare da mu a wannan Asabar domin tattaunawa magana mai kayatarwa cikin harshen Hausa. Muna gayyatar ku don ra...
23/09/2023

Ku kasance tare da mu a wannan Asabar domin tattaunawa magana mai kayatarwa cikin harshen Hausa. Muna gayyatar ku don raba fahimtar batun:

Mace mara aure sabanin Ma'aurata; Ra'ayin Matan Arewa

Ku Aiko mana dm idan kuna sha'awar shiga wannan taron!

Mun gode, kuma sae mun gan ku a can!

https://forms.gle/JnKP4sDu3N7DteRM9

Er uwa kina da matsala wajan koyon sabon harshe? A dandalin mu na Lorewa za mu baki goyon baya wajen koyon sabon harshe ...
13/09/2023

Er uwa kina da matsala wajan koyon sabon harshe? A dandalin mu na Lorewa za mu baki goyon baya wajen koyon sabon harshe a sauwake.

Ki ziyarce mu ta yanar gizo wato www.lorewa.com

11/09/2023

Koyo a dandalin mu na Lorewa baida shamaki ga duk wanda ke da sha'awar koyo ba, duk yana game da himmar ku ne na son koyo.

POV: Mun sa abokan aikin mu fadin jumloli da Hausa.

Domin koyon sabin abubuwa ku ziyarce mu ta yanar gizo wato .com

Domin Tallafawa, Hadin gwiwa, da tambayoyi ku tura mana DM ko sakon ku ta Email.

Inda Koyo ya hadu da nishadi: Rungumar gaba tare da dandalin mu na LorewaLorewa tamu ta arewa🥰🥰🥰🥰
10/08/2023

Inda Koyo ya hadu da nishadi: Rungumar gaba tare da dandalin mu na Lorewa

Lorewa tamu ta arewa🥰🥰🥰🥰

Ko kun sani cewa lorewa na da darussa da dama na kyauta? Toh gashi mun gaya maku maza maza ku hanzarta zuwa www.lorewa.c...
05/07/2023

Ko kun sani cewa lorewa na da darussa da dama na kyauta?

Toh gashi mun gaya maku maza maza ku hanzarta zuwa www.lorewa.com domin ku ji dadin wannan damar.

Lorewa tamu ta Arewa 🤗

Address

NEXIM House, Plot 975 Cadastral Zone A0 CBD
Abuja
900211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lorewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Lorewa:

Shortcuts

Share