12/08/2023
"In ka riƙe Allah kabi Allah, Sannan kabi munzung Allah," duk abinda ka rasa a duniya baka shiga uku ba".
~ Professor Isa Ali Pantami
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al_ilmu_hakkun, Educational Research Center, Kaygamari bama local government area, Abuja.
12/08/2023
"In ka riƙe Allah kabi Allah, Sannan kabi munzung Allah," duk abinda ka rasa a duniya baka shiga uku ba".
~ Professor Isa Ali Pantami
12/08/2023
Masha allah,🤗
Tawagar malaman addinin musulunci daga nageriya sun isa kasar Niger, domin tattaunawar sulhu da sojojin da sukayi juyin mulki.
09/08/2023
INNA LILLAHI WA INNA LILLAHI RAJI'UN😢
Tabbas munyi babban rashi😢
*SHAIKH ALBANY KURI😢*
ALLAH JIKANKA ABOKINMU HAZIƘIN FASIHIN MATASHIN MALAMI MAI DA'AWA BABU KASALA😢
ALLAH YAKARƁI SHAHADARKA👏YAJIƁINCI ABINDA KA BARI👏 YASA ALJANNAR FIRDAUSIL A'ALACE MAKOMARKA👏👏👏
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIN👏👏👏
WAƊANDA S**A KASHEKA KUMA ALLAH YATONA ASIRINSU IDAN MASU SHERWANE ALLAH KA SHERYESO INKUMA BAMASU SHERWANEBA YA ALLAH WARGAZASU- YA DAMMARASU👏👏👏😭😭😭
GALOKACIN SALLAN JANA'IZAN
Za'a gabatar da Sallan Janaza Yau Laraba da misalin karfe DAYA 01:00pm Na yau Laraba 09/08/2023 a Masallacin Jumma'a na Bolari a nan Jihar Gombe.
Zanyi Addu’a Ina Rokon Ku🙏🏾 Kuce Ameen….🤲🏾🤲🏾
Ya Allah Ka Zaunar Da Kasar Nijar 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Lafiya🤲🏾…. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum..🤲🏾
Ya Allah Ka Zaunar Da Kasarmu Nigeria🇳🇬🇳🇬 Lafiya🤲🏾... Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum🇳🇬🇳🇬🤲🏾🤲🏾🤲🏾🤲🏾
Al_ilmu_hakkun Educational research centre