29/08/2021
Na janye ƙara, amma na bar wa Allah – Farfesa Maƙari Babban limamin ƙasa da ke Abuja Farfesa Ibrahim Maƙari ya sanar da janye ƙarar da ya shigar da Dr. Abdallah Usman Gadonƙaya, sai dai ya ce ya bar wa Allah al’amarin. Da yake zantawa da Freedom Radi…