18/11/2025
Gaskiya Tafi Kobo
Please Dan Allah Banda. Maganar batsa ko cin mutunci Gaskiya
18/11/2025
Kay abinyabadacita sosai daga zainab
13/10/2025
LABARINA SEASON 13 EPISODE 12 DQGI8AQXTBXA1DA1
12/04/2025
Kadamu da Wanda yadamudakai
Kamanta da Wanda baidamudakaiba
Sabida Baida Amfani Arayuwarka
Samun masoyi bashine Abu maiwahalaba
Arayuwa
Samun Wanda zai Rayudakai har.Abada
Shine Abumai matuqar wahala
Arayuwa
09/05/2023
ina miqa saqon godiya ga masoya da maqiya da duk.wanda yagani inamasa fatan alkairi
04/02/2023
๐ซ๐๐๐๐๐๐ ๐บแต ๐
๐.๐๐๐ซ๐ ๐ญ๐ฎ๐ซ๐ ๐ณ๐ฎ๐ฐ๐ group
๐ผ๐๐ 3 ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐ผ๐๐ 3
๐๐๐๐๐ ๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/EO8xnbzscnP5TzZrhacATn
๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐
๐๐.๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐
๐ซ๐๐๐ ๐ธ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐.. ๐๐
https://wa.me/qr/UXEW7R3ONV5RP1
๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐จ๐๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐จ๐๐
WhatsApp Group Invite WhatsApp Group Invite
29/11/2022
ฦISSA!
Watarana Manzon Allah (S'A'W) yana zaune da Sahabbai acikin masallaci.sai ga wani matashi yazo ฦofar masallacin ya tsaya yana kuka.sai Annabi (S'A'W) yace ya kai wannan yaro meke tafe da kai me yasa me ka kake kuka?.sai matashin yace wa Annabi. ya rasulullahi mahaifina ne ya rasu amma babu likkafanin da za'a mar sutura. Sai Annabi (S'A'W) yace ya Abubakar da kai da Umaru kuje ku mar sutura sannan kumar sallah.sai s**a ce to ya Rasulullah s**a tashi s**a tafi tare da wannan matashin.s**aje har inda wannan gawar take bayan sun shiga sai s**a ga baฦin alade a kwance ba sutura.sai s**a ce wa wannan matashin ina gawar baban naka take?.sai yace musu wannan itace gawar mahaifina.s**a yi shiru basu ce komai ba.s**a kamo hanya s**a koma wajen Annabi (S'A'W) da s**a je sai s**a ce ya Rasulullahi munje bamu ga gawa ba amma kuma munga baฦin alade a kwance kuma matashin nan yace mana wannan aladen shine gawar mahaifinsa.shiyasa muka kasa yin komai muka dawo.sai Annabi ya tashi da kansa yaje wajen wannan gawar yana zuwa shima yaga alade a kwance sai yayi addu'a nan take wannan aladen ya koma siffar shi ta mutane.annabi (S'A'W) yasa ak**ar sutura yayi mishi sallah aka ษauke shi aka tafi dashi maฦabarta.bayan anje makabarta an sauke shi a makara za'a saka shi a kabari.sai aka ga yakoma siffar shi ta alade.sai mamaki ya k**a Annabi sai yake tambayar wannan yaron shin wannan mahaifin naka wane aiki yake aikatawa haka da ake mar wannan azabar tun anan duniya?. Sai matashin yace shidai ban san wani aiki da babanshi ke aikatawa ba. Abinda ya sani kawai shine ya kasance yana wasa da Sallah baya yin Sallah akan lokaci. iya abinda ya sani kenan. Sai Annabi (S'A'W) yace wannan rashin yin Sallah akan lokacin shi yaja mar wannan azabar tun a nan duniya.๐ญ๐ญ๐ญ
JAN HANKALI
To ina ga kuma wadanda gaba ษaya basu damu da yin sallar Bama ๐ญ๐ญ๐ญ
ALLAH ka kare mana imanin mu | GIDAN HADISAI
Gaskiya wasu maxan Facebook Uhmm
Slm ./ wslm. Yakike ?/ inalafiya /
Kinada kyau inasanki turomin lambarka
Wlh wasu mazan
Kuna bani mamaki
26/11/2022
IN...YAU MUNE
WATA.....RANA....
Click here to claim your Sponsored Listing.