Muhammad shahid Habib Al-mashastofy

Muhammad shahid Habib Al-mashastofy

Share

إِنَّ ٱللَّهَ لَا یَظۡلِمُ ٱلنَّاسَ شَیۡـࣰٔا وَلَـٰكِنَّ ٱلنَّاسَ أَنفُسَهُمۡ یَظۡلِمُونَ اللهم صل على محمد وآل محمد

30/12/2025

30/12/2025

Yanzu rashin tsaron ,ba da salon daukar mutane bane, ko farmakar ƙauyuka

Da salon tayar da bama-bamai kenan 🙁

28/12/2025

Iran's bunker-busting missile is ready to destroy all of Israel's concrete walls, just waiting for the right moment🚀🇮🇷

28/12/2025

ZAN YAGA LABULE : Duk Wani Ɗan Arewa ya Matso Yaji Wani Sirrin da Bai taɓa Saniba, Tabbas Munzaluci kanmu !

Daga Wakilin MA'ASUMAH (26/12/2025)

Yau Shafi na MA'ASUMAH zai yaga labulen da aka shafe shekaru 30 ana rufawa 'Yan Arewa fuska da shi.
Ku nutsu. Ku ajiye bambancin darika da aqidah a gefe. Ku kalli wannan GASKIYA TSUGUNE a gabanku.

TAMBAYA: Me Yasa Aka Tsani Sheikh Zakzaky A Duniya?
Kuna zaton saboda shi Dan Shi'a ne?
KARYA NE!
Akwai 'yan Shi'a a Saudiyya, akwai a Dubai, akwai a Amurka. Me yasa su ba a kashe su kamar yadda aka yi a Zaria?

GA GASKIYAR MAGANA: Turawa (Amurka, Faransa, Isra'ila) sun gano cewa a Arewa, mutum daya ne yake da Bakin da zai iya tona musu asiri idan sun shigo satar arzikinmu.
Sheikh Zakzaky shi ne kadai Malamin da yake hawa mimbari ya ce:

"Boko Haram Karyar CIA ce! Satar mai da Uranium suke yi! Suna so su kawo mana yaki ne don su sayar da makamai!"

Makircin Da Aka Kitsa Mana (The Trap):
Turawa sun san cewa idan s**a kashe Zakzaky kai tsaye, za su zama abin zargi.
Sai s**a yi amfani da HANYAR SHAIDAN:

S**a yi amfani da Malamanmu da Kafafen Yadawa wajen Bata Sunansa.
S**a cusa mana cewa shi "Kafirne", shi "Mai Zagin Sahabbai ne", shi "Mai Tare Hanya ne."
S**a sa mu TSANE SHI fiye da yadda muke tsanar Shaidan.

Ranar da Sojoji s**a yi masa kisan gilla a Zaria (2015), s**a kashe 'ya'yansa, 'Yan Arewa Muna rawa muna murna.
Waiyazubillah! Mun yi murna an kashe "Garkuwar" da ke hana Barawo shigowa gidanmu.

Yau Gashi Barawo Ya Shigo (The Reality):
Yanzu da s**a gama Kashe Zuciyar Mu akan Kin yadda da Maganar sa Zakzaky, wa ya rage mai gaya muku gaskiya?

Ina Malaman da s**a rika zagin sa? Suna can suna tsoron Harajin Tinubu.

Ina 'Yan Bokon da s**a ce "Law and Order"? Suna can suna kukan yunwa.

Amurka: Ta kawo jirage Sokoto.
Faransa: Tana kwasar Zinaren Zamfara.

Boko Haram: Har yanzu tana nan (saboda kasuwancin Turawa ne).

Dan Arewa, Ka Yi Kuka Da Kanka:
Mun ki cin Biri (Zakzaky), mun ci Dila (Amurka).
Mun yarda da karairayin cewa "Tare Hanya" ne laifinsa.

Haba Jama'a! Ana kashe mutum 1,000 don ya tare hanya?
A'a, an kashe su ne don SU TARE HANYAR TURAI. Kuma sun yi nasarar kawar da su a wancan lokacin, yanzu Hanyar a bude take wa Amurka ta shigo ta yi abin da ta ga dama.

Kammalawa:
Ba sai ka zama Dan Shi'a ba sannan za ka gane gaskiya.
Lokaci ya yi da za mu gane cewa: Makiyinmu ba Dan uwammu Musulmi bane mai bambancin ra'ayi. Makiyinmu shine wanda yake zuwa daga Washington da Paris don ya sace arzikinmu.

Sheikh Zakzaky ya yi gaskiya. Kuma tarihi ba zai taba yafe mana ba idan muka ci gaba da wannan makantar.

MA'ASUMAH - Garkuwar Gaskiya.
Mun Yaga Labulen. Yanzu Kowa Ya Ga Kayan Cikin Dakin, idan kaso Ka Danna nan 👉 Ma'asumah 👈 kayi Fallowing dinmu domin hada Kai mu Bayyana Gaskiya Ba tare da tsoro Ko Ra'ayi ba.

28/12/2025

Da Ɗumi Ɗumi

Wasu matasa sun siyarwa (jari bola) ɓurɓushen bam ɗin da America ta harbo a Sokoto

Sai dai kuma, masu sana'ar gwangwan basu siya da daraja ba.

An siyarda duk kilo ɗaya akan naira 100 kacal

27/12/2025

ALHAMDULILLAH HARYANZU DE ANA CIGABA DA ƊUMAMA YEN MAJALISUN TARAYYA A NIGERIA

Fushin Najeriyawa naqara huruwa:

Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Hong Na Jihar Adamawa Shima Yasha Dakyar A Hannun Matasan Dake Wakiltar Su, Wasu Daga Cikin Matasan Sunce Yayi Sama Da Shekara Bai Zoba, Sai Sakon Sanar Dasu Ya Canja Jam Daga PDP Zuwa APC Kawai S**a Samu Daga Gareshi.

27/12/2025
Photos from Muhammad shahid Habib Al-mashastofy's post 27/12/2025

Innalillahi Wa inna Ilaihirraji'un Ansamu fashewar bama-bamai a hanyar Dansadau dake karamar hukumar mulki ta Maru zuwa garin Magami dake Gusau a jahar Zamfara.

Lamarin ya faru ne yau asabar inda aka samu asarar rayuka yayin da wasu s**a jikkata..

Photos from Muhammad shahid Habib Al-mashastofy's post 27/12/2025

Innalillahi wainna ilaihi rajiun.😭

Wani Bomb ya tashi da matafiya akan hanyar Ɗan Sadau zuwa magami a tsakar Ranar yau Assabar .😭

Photos from Muhammad shahid Habib Al-mashastofy's post 27/12/2025

America a haukace take akan abun da ake kira "Rare Earth Minerals ko magnet, Wanda kusan kaso 80 cikin 100 akwai shi a yankinnan, Kuma shine zai kawota Nigeria Officially da sunan kare kisan Kare dangi da ake yiwa Kiristoci a Northwest and Northeast, Duk wani dalili da wani zai fada Maka a bayan wannan yake.

Duk jihohin da suke a zagaye da wannan Sinadarin da Duniya ta mai da Hankali Akai akan Aerial hardware Defense System su US Department of war s**ayi ma Trump submitting a matsayin inda ake kashe kiristoci dare da rana azo a karesu karsu kare.

Nigeria Strategics position ce mai kyau da take da foot, direct to Atlantic ocean in the Gulf of Guinea kuma ziri mai kyau da Sahel har zuwa Drone base dinta na Agadez, Babu wani abu da zaisa Nigaria takai hari Sokoto ta tsallake inda ISWAP ko wata ba ayi ba ta Kashe General din Soja.

Nigeria tana tattaunawa da Gwamnati akan harin, ana kan teburin diplomatics duk karyace wallahi, 2 Weeks back Harkar Musuluci tayi Taron tunawa da Zaluncin Buhari a Zariya, Jagora Al-zakzaky Hafizahullahi rabil Alamin Wal Akhirina Wal Jinni Wal insi Wal America da Israela, Jagora yace; A yau Gwamnatin Nigaria da tarraiayar America s**a ga Daman tsayar da Matsalar tsaronan ta tsaya Wallahi, kwana da yin Maganar s**a hanashi Taron tunawa da kisan Zarian Publically.

This people they need our resources and our lives is meaningless to them Wallahi, Either we jettison ourselves from this Snollygosters kleptomaniac politicians to get freedom or we both receive the same consequences wllh irrespective of Religion, Language or any Colourational Background.

Isihaq yusup Gaya.

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Abuja