24/06/2026
DA ɗumi-ɗumi
Dan takarar gomnan jihar yobe DMD ya ɗauko mataikin sa a karamar Nguru LGA Wanda muke SA ran insha allahu wannan tafiyar ta matasa ce da dattawa
Knowledge is light of life
24/06/2026
DA ɗumi-ɗumi
Dan takarar gomnan jihar yobe DMD ya ɗauko mataikin sa a karamar Nguru LGA Wanda muke SA ran insha allahu wannan tafiyar ta matasa ce da dattawa
24/06/2026
Zaɓin mu a Yobe 2027
Gomnan talakawa a jihar yobe munayi muku tallen wannan gamnati me nagarta da tausayawa talakawa domin kawo musu cigaban Zaman lpy da Kula asibitoti da ruwan Sha domin samun ingantaccen ilimi da rayuwa me kyau