Gaskiya update

  • Home
  • Gaskiya update

Gaskiya update News feed

Tabbas kuri ar tana aiki karfin jama'a Nada tasiri
16/08/2026

Tabbas kuri ar tana aiki karfin jama'a Nada tasiri

Wasu daga cikin Angwayen da s**a sha Auren gata a jihar Kano.copied komai Kano
09/08/2026

Wasu daga cikin Angwayen da s**a sha Auren gata a jihar Kano.
copied
komai Kano

Shugaban Maaikatar Kula Da Al'majirai da yaranda basa zuwa makaranta Dr.muhammad Sani Idris Elbulaturiy kenan.Mutumne Ma...
08/08/2026

Shugaban Maaikatar Kula Da Al'majirai da yaranda basa zuwa makaranta Dr.muhammad Sani Idris Elbulaturiy kenan.Mutumne Mai son Yara mutum Mai son marayu.Wace fata ta Alheri zaku masa?

DA DUMI-DUMI: An Daura Auren Haruna Bashir, Mutumin Da Ya Rasa Mata Da ’Ya’ya Shida A Garin Kano, A Cikin Shirin Auren G...
08/08/2026

DA DUMI-DUMI: An Daura Auren Haruna Bashir, Mutumin Da Ya Rasa Mata Da ’Ya’ya Shida A Garin Kano, A Cikin Shirin Auren Gata Na Gwamnatin Jihar Kano.

Haruna Bashir na daga cikin angwaye 1,500 da aka daura wa aure a ƙarƙashin shirin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, domin tallafa wa matasa da mata marasa karfi.

Haruna ya rasa matarsa da ’ya’yansa shida a wani mummunan hari da ya faru a Chiranchi (Dorayi), Kano, a watan Janairun 2026.

Bayan faruwar lamarin, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi masa alkawarin tallafi, ciki har da taimaka masa wajen sake yin aure da samar masa da gida.

Yanzu dai an cika wannan alƙawarin, inda aka daura masa aure a cikin shirin Auren Gata na jihar Kano.

Wanne fata za kuyi masa?
Copied

Ana Yan air a kasarnan fa.kar ace mana komai Kano ne wannan ma
07/08/2026

Ana Yan air a kasarnan fa.kar ace mana komai Kano ne wannan ma

An K**a Wanda Ya Fířgíta Marasa Lafiya Bayan Zuwa Asibiti A Mala’ikan Müțuŵà.

-Abdullahi Giggs

Kaji Rabo alhamdulillahinde Dr.jamilu isyaku Gamna yafadi zaben takaran Gomna a 2027 to RARARA shine sanadibarrister Nuh...
31/07/2026

Kaji Rabo
alhamdulillah
inde Dr.jamilu isyaku Gamna yafadi zaben takaran Gomna a 2027 to RARARA shine sanadi
barrister Nuhu Dan Tani

mutum yazageka yaci zarafinka but Sai yakara Daga darajarka.

hausawa sunyi gaskiya hassada GA Mai Rabo Taki
Fatan Alheri Professor Isa Ali Pantami

29/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Abdullahi, Onesii West, Lleka Matome Marota

26/07/2026

Abokina y naga ka buga tagumi kamar mara lafiya?

Ka bari kawai abokina, budurwata ce ta yaudare ni!

Kana nufin Safiyya?

A'a!

Amina..!?

A'a!

Rahma..!?

A'a!

Zainab..!?

A'a!

Firdausi..!?

A'a!

Salamatu..!?

A'a!

Asiya..!?

A'a!

Maryam..?

Yawwa ita.

Kash, gaskiya bata da kirki, Mata ai akwai yaudara, kuma sun san babu daɗi, ka yi haƙuri abokina.
copied

24/07/2026

Ta ce: Ɗan gayan tarihin rayuwarka mana..!

Ya ce: Ni Talaka ne, yanzu haka ma ina ta faman yadda zan biya kuɗin makaranta...! Kafin ya ƙarasa

Ta ce: Allah sarki, ni kuwa saura kwana kaɗan bikina..!

Ya ce: Kwanakin baya Babanmu ya rasu, ya bar zunzurutun kuɗi kusan miliyan 75 ni da ƙannena 2!

Ta ce: Allah sarki, Nima an fasa bikin sanadiyyar rashin fuskantar juna da mijin...!

Ya ce: Kin san mutanen da, basu yi Imani da Banki ba, a gida suke ajiye kuɗaɗansu, ƙaddara ta saka aka samu gobara duk kuɗin s**a ƙone.

Ta ce: Allah sarki! Nima jiya muka sasanta da mijin, sati mai zuwa za a ɗaura aurena. Ba sai mun sake magana ba, sai da safe.....!
s**airaj

Da Dumi DumiShugaban kasar Bangladesh yayi murabus
24/07/2026

Da Dumi Dumi
Shugaban kasar Bangladesh yayi murabus

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Gaskiya update:

Shortcuts

  • Want your school to be the top-listed School/college?

Share