Likitan Jarida

Likitan Jarida

Share

Ilimantarwa, Nazari da fito da Sirrin Midiya tare da Dr Nasidi

Photos from Likitan Jarida's post 26/01/2026

๐Ÿ”ฅ KA DAKATA KAFIN KA YARDA DA DUK ABIN DA KA GANI A YANAR GIZO! ๐Ÿ”ฅ
A yau, labarai na ฦ™arya, hotuna na bogi da bidiyoyin da aka kirkira na yaudarar mutane suna yawo koโ€™ina โ€” musamman a Facebook da WhatsApp.
๐Ÿ‘‰ Scimder NGO ta zo ne domin:
โœ”๏ธ Koyar da mutane yadda ake gane labarin gaskiya da labarin ฦ™arya
โœ”๏ธ Taimaka wa alโ€™umma su fahimci kafafen watsa labarai daidai
โœ”๏ธ Kare mutane daga yaudara, zamba da rashin sahihin bayani
๐Ÿ“Œ Idan kana son:
โ€“ ka daina yarda da duk abin da ka gani a social media
โ€“ ka iya tantance gaskiya da kanka
โ€“ ka zama mai wayo a amfani da kafofin watsa labarai
๐Ÿ‘‰ Ka bi wannan page ษ—in yanzu.
๐Ÿ‘‰ Ka gayyaci abokanka su biyo.
โœ‹ Ilimi kariya ne.
๐Ÿ“ข Scimder โ€” Promoting Information and Media Literacy.

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Abuja