15/07/2024
Alhamdulillah ma sha Allah
life is life the definition of life are three in number B D and C B- is birth D- is death what of C of choice calling this number 092928287
15/07/2024
Alhamdulillah ma sha Allah
Gado ba na gidanku ba anbaka allura, to yayi motsi yafi labewa, anayi dakai yafi ba'ayi dakai, Commissioner Ruwa ya anshi appointment.
04/12/2022
Shìn a Nájeriya, waccé jam'iyya cé a cìkìn Waɗannãn tafí magóya baya, kúma aké ganìn zata iya kaí gací a Ƙasar, a kakar zaɓè mé zúwa na 2023 ?
1. APC
2. PDP
3. NNPP
Saí mún ji daga gare kú.
DÁGA Shafìn Dokin Karfe TV
30/11/2022