soja Razaq

soja Razaq

Partager

étudiant en sciences

16/10/2025

Barin husuma da gardama cikin addin @ 'awa

13/10/2025
13/10/2025

Dattijo:
Yau dai kam an kwafsa lauya
Mun so a tutsesa kamar shanya

Lauya:
Tau baba hakan ai mun kasa
Hujjoji ne duka bakinsa

Dattijo:
Kuma kace kar da su bar shehi
Yai bayani har ma yai sharhi

Lauya:
Kasan su kam Ahlus sunna
Kullum Hujja sai sun nuna

Dattijo:
Dama ai sai da ka ce a'a
A hanasa ya furta don sa'a

Lauya:
To ai kuma dole a saurara
Daga ya nuna kuma yai zarra

Dattijo:
In da ma mun sa jarumma
Don ƙila su ƙwato mu ƙima

Lauya:
Bari baba ina wane su kam !
Da dai mandiri ne haiƙam

Dattijo:
Matsala dai kam an sameta
Kuma kunya yau dai mun jita

Lauya:
To ni ai babban tsorona
Gun karmawi layi shehina

Dattijo:
Kuma kai kasan ai ya kwafsa
Don babu dalili sai tusa

Lauya:
Ni kam kunya ta kamani
Da ganina kowa sai nuni

(Garkuwan Ustazan Islamiyyah)
Shugaban tafiyar Ustazu tsaya da ƙafarka ✊️
Abdulkarim Hamisu Assuyudi

13/10/2025
13/10/2025

Alhamdulillah, an gama da Malam Lawan Triumph, Saura Katon Rakumi 🐫

13/10/2025

BAYAR DA HAƘURI || RAHOTON DA GIDAJEN RADIO ƊINNAN S**A FITAR AKAN CEWA MALAM YA NEMI "AFUWA" KO WANI ABU MAI K**A DA HAKA DUK ƘARYA NE!

DA YIWUWAR CEWA WANI PLAN NE AKA SHIRYA TARE DASU A ƘARƘASHIN ƘASA, KO KUMA WATA MANUFA AKE SON YAƊAWA A ƘARƘASHIN HAKAN.

VIDEO ƊIN ZAMAN ZAI FITA CIKAKKEN SA DOMIN KOWA YAGA ASALIN ABINDA YA FARU, ƳAN JARIDA KU DINGA JIN TSORON ALLAH.
____________________

13/10/2025

KASAN ADDININKA

Addini aji hudu ne, na daya Akida, na biyu Ibada , na Uku Mu'amala na hudu, halayya mai kyau, wanda ya cika wadannan bangarori shine ya cika addininsa,

03/10/2025
Vous voulez que votre école soit école la plus cotée à Tahoua ?

Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Emplacement

Site Web

Adresse

Badaguichiri
Tahoua
BINOUS