14/08/2020
Assalamu alaykum wa rahmatullah, godiya ta kara tabbata ga mai kowa mai komi ,mai kaddara abin da ya soba inda yaso ga Wanda a kuma lokacin da yaso,a cikin ikonsa ne,tausayinsa ,rahmarsa da kuma falalarsa ya jinkirta rayuwa zuwa wannan babbar rana ta jumu'@ mai albarka.Muna kara gode masa tare yin salati ga zababbaben zababbu annabi Muhammad sallallahu alayhi wa sallam