Badamasi sani

Badamasi sani

Share

Student

27/02/2022

aslama alekum wahamatulahi wabara katihu yan uwa musullimi mxa da mata barmu da warahaka

16/01/2022

Good night my dear brother &sisters

Badamasi sani Send a message to learn more

17/11/2021
06/11/2021

Jk

Photos from Badamasi sani's post 06/11/2021

Good night my people

05/11/2021

Wani matsafi ne bayan ya tuba yake bada wani labari mai mutukar tada hankali. Ga kadan daga cikin abinda yake fa'da :

"Na kasance alokacin da nake ayykan tsafe-tsafe mutane sukan zo daga kusa da nesa domin inyi musu mummunan aiki (irin wanda ake kira GOBE DA NISA).

Nakan tura aljanu su shiga jikin duk wanda aka sanyani inyi aiki akansa (Ko jinya ko kashewa ko raba tsakanin mutane ko mallakar miji, ko watsa arzikin wani) To amma akwai mutanen da idan na tura aljanu garesu nan take bukata take biya.

Akwai kuma wanda idan anyi aikin sai aljanun su dawo s**e mun sunje wajen zamansa, ko gidansa, suna jin muryarsa amma basu ganinsa.

Wani kuma idan aljanun sunje gareshi sai su dawo s**e mun "Muna hangensa daga nesa amma idan mun matso kusa sai mu dena ganinsa".

Amma akwai kuma wadanda idan ya tura musu aljanu, sai Aljanun su dawo s**e masa "Wallahi sun duba ko ina baau sameshi ba. Daga nan sai ya tura musu aljanu Maridai (JINNUL MARID sune mafiya taurin kai acikin aljanu) amma au dinma haka zasu je su Qaraci neman su dawo basu ga mutumin da aka tarasu wajensa ba. Daga nan sai ya za'bo Aljanu Ifritai ya turasu (JINNUL AFAREET sune mafiya Qarfin jiki da girman halitta acikin aljanu) sai su dawo s**e masa "Wallahi mun duba tun daga mahudar rana da mafadarta amma bamu ga mutumin nan ba.

Yakan tambayesu yace "Me yasa zaku ce baku ganshi ba, alhali yanzu haka yana nan agidansa ko ashagonsa ko awajen aikinsa?"

Sai s**e "Wallahi mun duba fiye da sau dubu amma bamu ganshi ba".

Wannan Boka matsafi yace " Yanzu bayan na tuba sai na fahimci cewar lallai mutane suna da bambanci da junansu ne bisa gwargwadon yadda suke kulawa da zikirin Allah da karatun Alqur'ani.

Akwai mutumin da kwata kwata babu ruwansa da zama da alwala ballantana azkar sin safe da yamma. Sallar ma ba kula yake da ita sosai ba. To wannan shine wanda da zarar anyi masa sihiri yake kamashi nan take.

Akwai kuma wanda yakan yi azkar din lokaci lokaci amma yana da Qusuri (wato takaitawa) wajen yawaita karatun Alqur'ani ko nafilfilin dare. To irin wannan shine wanda idan shaidanun sunje gareshi zasu rika jin sautinsa amma baau ganinsa.

To akwai kuma wanda bayan yayi azkar din safe da yamma sannan ko yaushe acikin zikirin Allah yake. Sannan ga yawan yin sadaqah, nafilfili da karatun Alqur'ani. Ga kuma iyayensa ko Malumansa suna yi masa addu'a. To irin wannan shine wanda ko shaidanun sun tafi nemansa bazasu ta'ba ganinsa ba. Koda zasu duba fa'din duniya baki dayanta Allah bazai basu damar ganinsa ba.

Dama Allah ya fa'da acikin Alqur'ani : "IDAN KANA KARANTA ALQUR'ANI MUNA SANYA KARIYA SHINGE MAI KAREWA ATSAKANINKA DA WADANNAN DA BASUYI IMANI DA RANAR LAHIRA BA".

Na samu labarin ne akan shafin wani Balaraben Misra, (AL ISTISHFA') shine na fassara zuwa harahen hausa domin fadakar da al'ummah su gane muhimmancin Azkar da karatun Alqur'ani.

Ya Allah ka Kara karemu da kariyarka ka kuma tasaremu daga dukkan sharrin me sharri Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲

Want your school to be the top-listed School/college in Augier?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Augie
Augier
TIGG