Idan Ahlussuna yasaki yar'shia irin yadda suke Tasaku.
__
Amma idan dan Shi'a yasaki mace ba yadda Ahlulbaiti as s**a koyarba to batasaku ba.
Khadim Arqam Fiqhu Ahlulbait
Assalamu Alaikum
mun bude wannan page ne domin anfanar musulmi akan fikihun Ahlulbaiti as
Kyautatawa Allah zato, Yakan Gaggauta samun nasara a rayiwa.
Mu ladabtar da Nafsu dinmu da yawan tuna mutuwa.
25/02/2026
Mas'ala 8
24/02/2026
Mas'ala 7
23/02/2026
Mas'ala 6
22/02/2026
4
21/02/2026
Mas'ala 4
20/02/2026
Aslm allah shi gafarta mlm brkd wrhk yy ibada fatan allah ya amsa mana.
inada dan tambayoyi ne kamar haka
1)ance wanda yayi Qazafi a kanmasa bulala 80 a addinance shine mene Qazafi? Ko kuma ince wani irin Qazafi ake nufi
2)me hukuncin wanda hukuncin wanda yasamu janaba da rana ta hanyar mafarki a cikin watan azumi
3)me hukuncin wanda yayi bacci da janaba yatashi yaga rana ta fito a cikin watan azumi
4)me hukuncin anfani da makilin gurun goge hakori in ana azumi
Wa'alaikum
1) kazafin zina shine ake nufi.
2) Azuminsa lafiya lau.
3) Idan yasan zai iya farkawa amma sai aka samu matsala ranar bai farka ba kawai zaiyi wanka ne yacigaba da Azuminsa.
4) ya halasata amfani dashi saidai kada a haÉ—iye.
Wassalam
18/02/2026
Alhamdulillah Mu sai ayau Akaga wata. Gobe zamu tashi dashi.
-
Munawa sauran yan'uwa musulmi barka dashan ruwa. Allah yasamu cikin wadanda zai yanta daga shiga wuta. Albarkacin limaman shiriya.
-
Khadim Arkam Abdulhadi Abu Ashtar Al'Ha'iry
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
[email protected]