29/09/2021
Assalamu Alaikum.
Barkanku da shigowa MCWs and Ts official page.Babban dalilinmu kuwa na Bude wannan shafi shine munason hada kawunan matasa da kuma mutanen da suke da buri da kuna qarfin gwuiwar son yin rubuce rubuce da kuma Bincike da iya sarrafa na'ura mai kwakwalwa wato computer. A wannan shafi namu zaku samu damar yin rubutu koh kuma kawo wata shawari da zai bunqasa Garin mu, Jiharmu da kuma Kasarmu baki daya, Ta fannin rubutu da Kuma Research, Ni Ummi Shuaibu kuma daya daga cikin Wanda suke son ci gaba a Gari na, Na shirya tsaf don samarda wannan kudurin namu. Shin Kaima ko kema kin shirya wa wannan tafiyar tamu ta nasara?. Abunda zakiyi koh Kayi shine kawai ka danna mana like sannan ka kasance damu a shafinmu sai kuma gayyato mana na kusa dakai suma su qaru da abubuwan da muke tafe dasu. Mun gode kuma muna muku maraba.
Ummi Shuaibu
Sec. Gen
MCW