Why the 170 times Ayatul kursiyu Zikr??
I ask a Question,must you know everything,or must everything comes from Hadith directly,Do you know the in And out of the holy Quran,talk more of its secrets??
Why would Hadith be the end of every derivative beneficial knowledge,who gave such standards, The prophet or the Sahaba.
There are knowledge derived from the Quran Such as Nahwu,Sarfu,balaga And mantiq, none of the Sahaba studied it, but we do because we needed it for our understanding of the Holy Book.
Allah said About the knowledge And miracles in the Quran.
سَأَصْرِفُ عَنْ آيَاتِيَ الَّذِينَ يَتَكَبَّرُونَ فِي الْأَرْضِ بِغَيْرِ الْحَقِّ وَإِن يَرَوْا كُلَّ آيَةٍ لَّا يُؤْمِنُوا بِهَا وَإِن يَرَوْا سَبِيلَ الرُّشْدِ لَا يَتَّخِذُوهُ سَبِيلًا وَإِن يَرَوْا سَبِيلَ الْغَيِّ يَتَّخِذُوهُ سَبِيلًا ۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمْ كَذَّبُوا بِآيَاتِنَا وَكَانُوا عَنْهَا غَافِلِينَ﴾
[ الأعراف: 146
7:146 I will turn away from My signs those who are arrogant upon the earth without right; and if they should see every sign, they will not believe in it. And if they see the way of consciousness, they will not adopt it as a way; but if they see the way of error, they will adopt it as a way. That is because they have denied Our signs and they were heedless of them.
The Prophet Muhammad (peace be upon him) replied that he said: Indeed, one of the knowledge is like a form of knowledge which only those who know about God will know. Al-Junaid, a tourist, said: "These are the secrets of Allah that He reveals to His servants without hearing or studying them.
This is not a Hadith page, we explore the secrets of the holy Quran which Allah explained to us.
وَنُنَزِّلُ مِنَ الْقُرْآنِ مَا هُوَ شِفَاءٌ وَرَحْمَةٌ لِّلْمُؤْمِنِينَ ۙ وَلَا يَزِيدُ الظَّالِمِينَ إِلَّا خَسَارًا﴾
[ الإسراء: 82
17:82 And We send down of the Qur'an that which is healing and mercy for the believers, but it does not increase the wrongdoers except in loss.
This secret was a derivative from the 3 first names of Allah in Ayatul kursiyu.
الله حي قيوم.
The value that stand with Abjad Numbers of.
حي قيوم
174
Then it's minus from the Huruf of ا ل ل ه
Which are four.
Thus.
174-4 = 170.
This is a vast knowledge.
Ciessey TV
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ciessey TV, Education & Learning, Kumasi.
You recite the 5 names (Ya Allahu Ya Hayyu Ya Qayyumu Ya Aliyyu Ya Azimu ) in Ayatul kursiyu 313 times, And Ayatul kursiyu 77 times there is no need that you won't get,and will get out from any hardship, practice for 3 days straight
masha Allah,Kaaji gaskiya
25/05/2026
15/05/2026
TUNANI KAN YADDA AKE YAƊA LABARAN SHARI’AR MAULANA KHALIFA
A wasu lokuta mutum yana tsayawa cikin mamaki yana tambayar kansa: shin ana raina umarnin kotu ne a Najeriya, ko kuwa mu ne ba mu fahimci yadda tsarin yake ba?
Tun farkon shari’ar Maulana Sheikh Khalifa Sani Abdulƙadir Zariya (Allah Ya ƙara masa yarda da ɗaukaka), an ji cewa kotu ta sanya wasu ƙa’idoji dangane da yadda ake gudanar da bayanai daga cikin shari’ar, har ma akwai batun takaita yadda wasu ‘yan jarida za su shiga ko su rika yaɗa bayanai da ka iya shafar shari’ar.
To idan har hakan ne, tambayar da mutane da yawa suke yi ita ce: daga ina wasu kafafen yaɗa labarai suke samun bayanan da suke ta yaɗawa a kan shari’ar musamman bayanan da suke karkata zuwa ɓangare ɗaya kawai?
Abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne yadda a wasu lokuta idan wani abu ya bayyana wanda ya ƙara ƙarfafa matsayin Maulana ko ya nuna nasara a ɓangaren shari’arsa, sai a ga shiru daga wasu kafafen. Amma idan akwai wani abu da za a iya juya shi zuwa mummunan fahimta, sai a ga an baza shi cikin sauri da armashi.
Wannan shi ne dalilin da ya sa ya k**ata al’umma su fara fahimtar muhimmancin mallakar murya da hanyar isar da sahihin bayani. A yau, yaƙin fahimta da yaɗa labari yana da tasiri sosai k**ar yadda shari’a kanta take da tasiri. Idan kai ba ka faɗi gaskiyarka yadda ya k**ata ba, wasu za su cike gurbin da irin bayanan da suke so.
Saboda haka, akwai buƙatar ƙungiyoyi da hukumomin da suke da alaƙa da Darikar Tijjaniyya su ƙara himma wajen isar da sahihan bayanai cikin tsari da hikima. Ya dace:
A riƙa amfani da manyan kafafen yaɗa labarai wajen bayyana sahihin matsayi
A riƙa siyan shafuka ko amfani da hanyoyin sadarwa na zamani domin wayar da kai.
Domin idan aka bar fili babu sahihin bayani, to jita-jita da karkatattun fahimtohi za su mamaye zukatan mutane.
Wannan ba yana nufin a shiga yaƙi da kafafen yaɗa labarai ba ne, a’a. Abin da ake nufi shi ne a tabbatar cewa gaskiya tana da wakilai, kuma ana bayyana ta yadda ya k**ata.
Muna kira ga dukkan masu ruwa da tsaki da su fahimci cewa kare mutunci da bayyana gaskiya yana buƙatar tsari, haɗin kai da hangen nesa.
Allah Ya tabbatar da gaskiya, Ya kare mu daga ruɗani da yaɗa bayanan da ba su da adalci.
13/05/2026
SANARWA KAN ZAMAN KOTU – 13 GA WATAN MAYU 2026
Alhamdulillahi Rabbil Alameen. A yau, 13 ga watan Mayu shekarar 2026, mun sake samun wani babban ci gaba da nasara a zaman kotu da ake gudanarwa kan lamarin Maulana Sheikh Khalifa Sani Abdulƙadir Zariya (Allah Ya ƙara masa yarda da ɗaukaka).
A zaman na yau, shaidar bidiyon da aka gabatar ta fito da abubuwa masu muhimmanci da s**a saɓa da irin tuhumar da aka rubuta a cikin tuhume-tuhumen da aka gabatar a baya. Wannan lamari ya ƙara nuna irin ruɗani da rashin daidaito da ke cikin wasu daga cikin bayanan da ake ƙoƙarin jingina wa wannan shari’a.
Abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne yadda tambayoyin da kotu ta yi s**a bayyana wasu muhimman abubuwa da s**a ƙara tabbatar da cewa akwai manyan kura-kurai da suke buƙatar cikakken bayani. Har ma daga cikin bayanan da aka gabatar, an samu abubuwan da s**a ƙara ƙarfafa fahimtar cewa k**a Maulana ya kasance cikin yanayi da ake ta tambaya tun farko. Ma'ana an karya dokar ƙasa wajen k**a shi.
Muna kallon wannan a matsayin wani babban tasiri na addu’o’in al’umma. Hakika, idan bawa ya dage da addu’a tare da tawakkali da haƙuri, Allah yana bayyana gaskiya ta hanyoyi da mutane ba su tsammani. Wannan shi ne dalilin da ya sa muke ƙara kira ga jama’a da kada su gaji wajen addu’a, domin muna ganin alamun amsar addu’a a zahiri.
Muna roƙon Allah:
Ya ci gaba da bayyana gaskiya,
Ya rusa duk wata ƙarya,
Ya tabbatar da adalci,a kawo ƙarshen wannan lamari cikin nasara da sauƙi.
Haka kuma, ba za mu gaji ba wajen miƙa godiya ga dukkan masu ɗawainiya a wannan lamari. Muna matuƙar yaba wa:
Lauyoyin da suke tsayawa da ƙwarewa da jajircewa wajen kare gaskiya,
Duk masu bibiyar shari’ar cikin Muridai da masoya da suke dagewa da addu’a,
Da duk wanda yake bayar da gudunmawa ta kowace hanya domin ganin gaskiya ta bayyana.
Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka musu da mafificin alheri, Ya ƙara musu lafiya, hikima da ƙarfin guiwa. Ya sanya irin wannan ƙoƙari nasara a duniya da lahira.
Mu ci gaba da haɗa kai.
Mu ci gaba da addu’a.
Domin gaskiya tana da ranar da za ta bayyana a fili.
Allah Ya isa, Shi ne Mafificin Wakili.
Mujaheed M Muh'd
23/04/2026
Alhamdulillāh, on this blessed day we celebrate 107 years of a life devoted to Allah and the service of His creation.
May Allah Subhanahu Wata'alaa continue to preserve and honor you, Maulana Sheikh Dr. Usumanu Nuhu Sharubutu with good health, long life, and increasing barakah. May his wisdom, humility, and guidance remain a نور (light) for the Ummah in Ghana and beyond.
May Allah grant you strength upon strength, elevate your مقام, and reward you abundantly for Service خدمت to Islam.
Ameen bi jahi Rasulillahiﷺ.
22/04/2026
SANARWA GA JAMA’A
Muna kira ga dukkan jama’a da su mai da hankali kan a addu’a da natsuwa a wannan lokaci.
A yau, an gabatar da Maulana Khalifa Sani Abdulƙadir Zariya (Allah Ya ƙara masa yarda da ɗaukaka) a gaban kotu domin fara shari’ar da gwamnatinTinubu ta shigar da shi.
Wannan wani muhimmin mataki ne a tafiyar shari’a, kuma yana buƙatar mu nuna haƙuri, hikima da cikakken tawakkali ga Allah. Ba lokaci ba ne na tayar da hankali ko yanke hukunci cikin gaggawa, sai dai lokaci ne na natsuwa da jiran abin da doka za ta tabbatar.
Muna roƙon Allah Maɗaukaki:
Ya bayyana gaskiya,
Ya tabbatar da adalci,
Ya kawo sauƙi cikin wannan lamari.
Mu ci gaba da haɗa kai cikin alheri, mu guji jita-jita, mu tsaya kan addu’a da kyakkyawan zato.
Allah Ya isa, Shi ne Mafificin Wakili.
Wannan Khalifa Sani Abdulƙadir Zariya ne a Kotun
21/04/2026
On this blessed day, we celebrate the birth of a noble daughter of Sheikh Ibrahim Niass, a woman whose presence continues to illuminate hearts with knowledge, humility, and spiritual grace.
May Allah preserve your health, expand your light, and increase you in wisdom and tranquility.
May your life remain a source of inspiration for all who seek the path of sincerity, compassion, and devotion.
May every step you take be guided, protected, and blessed.
Happy Birthday, Sayyada may your new year be filled with divine openings and endless baraka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
Kumasi