26/05/2025
*ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH*
*Gayyata* *Gayyata* *Gayyata*
Amadadin shugaban kungiyar daliban jahar kebbi mazauna masar (M Sufiyanu Umar Jega) da sauran wakilan zartarwa, suna farin cikin gayyatar yen uwa da abokan Arziki zuwa taron *MUNAKASHA* (Depends) ta mataimakin shugaban wanan kungiya malam Hassan Umar Bunza, wacce zata kasance kamar haka insha Allahu:
Rana: Alhamis 29/5/2025
Wuri: Kulliyatul ulum, Jami’atu Azhar dake Madinatu-Nasr.
Lokaci: 10:00am
Muna tayashi murnar kammala wannan mataki na master digri tare da masa fatar Allah yabada nasara da sakamako mai kyau!
Allah yabada ikon zuwa
Sanarwa dg Admins amadadin shugaba
10/09/2023