Dr Anas Aliyu Adam

Dr Anas Aliyu Adam

Share

Welcome to the office page of MANHAL QURAN WA SUNNAH under leadership of DR.Anas Aliyu Adam in Egypt

24/05/2026
22/05/2026

Masha Allah. Ɗalibi AbdulMajid Daya daga cikin ɗalilaban Manhal Qur'an

10/05/2026

Manhal Quran wa Sunnah

10/05/2026

Hadith- الحديث

Daga Abu Huraira (Allah ya yarda da shi), lallai Manzon Allah ﷺ ya ce

"Mai kokari wajen taimaka wa Bazawara(macen da mijinta ya rasu) da miskini (mara karfi), yana da lada kamar mai jihadi a tafarkin Allah." — (Mai rawaitowa ya ce:) Ina zaton Manzon Allah ya kara da cewa: — "Kuma yana da lada kamar mai tsayuwar dare (sallah) wanda ba ya kasala, kuma kamar mai azumi wanda ba ya shan ruwa (budawa)."
(Bukhari da Muslim ne s**a rawaito shi

- عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ ، أَنَّ رَسُولَ اللهِ ﷺ قَالَ: «السَّاعِي عَلَى الأَرْمَلَةِ وَالمِسْكِينِ كَالمُجَاهِدِ فِي سَبِيلِ اللَّهِ - وَأَحْسِبُهُ قَالَ: - وَكَالقَائِمِ الَّذِي لا يَفْتُرُ، وَكَالصَّائِمِ لَا
يُفْطِرُ». (متفق عليه)

Karin Bayani kan Kalmomi:
• السَّاعِي (Al-sa'ee): Wanda yake fadi-tashi ko kokari wajen biya wa wasu bukatunsu.
• الأَرْمَلَةِ (Al-armalah): Macen da mijinta ya mutu (gwauruwa).
• المِسْكِينِ (Al-miskeen): Matalaki wanda ba shi da abin da zai biya wa kansa bukata.
• لا يَفْتُرُ (La yafturu): Wanda ba ya gajiya ko kasala.

10/05/2026

An samo daga wajen shaddad Dan Ausi yace : Manzon Allah (SAW) ya fadamin ya shaddad dan Ausi idan kaga mutane sun taska wajen neman zinari da azurfa (wato dukiya) to kai kuma ga kalmomin da nake so ka taske su
إذا رأيت الناس قد اكتنزوا الذهب والفضة فاكنز هؤلاء الكلمات

عن شَدَّادِ بْنِ أَوْسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قال : قال لي رسول الله ﷺ: يا شداد بن أوس! إذا رأيتَ النَّاسَ قد اكتنزوا الذهب والفضة فاكنز هؤلاء الكلمات:

اللَّهمَّ! إِنِّي أسألُك الثباتَ في الأمر والعزيمة على الرشد، وأسألك موجبات رحمتك وعزائم مغفرتك، وأسألك شكر نعمتك وحُسنَ عبادتك، وأسألك قلبا سليمًا، ولسانا صادقًا وأسألك من خير ما تعلم وأعوذ بك من شر ما تعلم وأستغفرك لما
تعلم؛ إِنَّكَ أنت علام الغيوب.


Quran

10/05/2026

Karatun Al Quran mai girma a bakin Yusuf

10/05/2026

An samo daga wajen shaddad Dan Ausi yace : Manzon Allah (SAW) ya fadamin ya shaddad dan Ausi idan kaga mutane sun taska wajen neman zinari da azurfa (wato dukiya) to kai kuma ga kalmomin da nake so ka taske su

. إذا رأيت الناس قد اكتنزوا الذهب والفضة فاكنز هؤلاء الكلمات

عن شَدَّادِ بْنِ أَوْسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قال : قال لي رسول الله ﷺ: يا شداد بن أوس! إذا رأيتَ النَّاسَ قد اكتنزوا الذهب والفضة فاكنز هؤلاء الكلمات:

اللَّهمَّ! إِنِّي أسألُك الثباتَ في الأمر والعزيمة على الرشد، وأسألك موجبات رحمتك وعزائم مغفرتك، وأسألك شكر نعمتك وحُسنَ عبادتك، وأسألك قلبا سليمًا، ولسانا صادقًا وأسألك من خير ما تعلم وأعوذ بك من شر ما تعلم وأستغفرك لما تعلم؛ إِنَّكَ أنت علام الغيوب.

Dr Anas Aliyu Adam

02/05/2026

Alhamdulillah wannan shine sabon page na Manhal Quran wa Sunnah- منهل القران والسنة

Want your school to be the top-listed School/college in Cairo?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

مسجد الرحمن، المقطم،القاهرة، مصر �
Cairo