13/04/2022
Allah kenan mai yadda yaso a lokacin daya so a inda yaso ko ana so ko ba’a so! A yau labarin namu ya samu katarin ganin wani bidiyon wata mata mai shekaru 399 a duniya,a iya sanin da mukayi a wannan lokacin itace mata mafi shekaru a duniya domin hakan bata fiya faruwa ba. A …