Shiek Jafar muhamud schools

Shiek Jafar muhamud schools it's Islam issue matter Islam teaches insha Allah

23/02/2023
Sabahul khair!🙏
08/02/2023

Sabahul khair!🙏

07/02/2023

Manzon Allah صلي الله عليه وسلم yace sadaqar da akayi a boye tana gusar da fushin Ubangiji mutun nee yawa Allah laifi har Allah fushi dashi

Toh idan yanaso ya gusarda fushin mahaliccin sa toyayi qoqarin sadaqa a boye

A dayan Hadisin Manzon Allah صلي الله عليه وسلم yacce lallai sadaqa tana kashe zunubi Kamar yadda ruwa suke kashe wuta duk yadda ka tara zunubi idan kana yawaita sadaga za a wayi gari bakada zunubi ko daya🌹🌹🌱🌱🌻🌻

07/02/2023

Namijin Kwarai An Kwanta Dama:

Mun yi rashin babban masoyi, shugaba, kuma uba mai nasiha. Ba za mu manta da dimbin alheranka ba. Ba za mu manta da saukin kanka ba. Ba za mu manta kaunar da kake yi mana da sauran al’umma ba.
Allah ya ji kan Sarki Dr. Nuhu Muhammad Sunusi. Allah ya gafarta masa kurakuransa, ya sanya Aljannar Firdausi ce makomarsa, ya ba wa ‘ya’yansa ‘yan’uwasa da masoyansa ladan hakuri da juriya. Amin.
ولا نقول إلا ما يرضي الرب وإنا على فراقك يا أبا حميم لمحزونون

26/01/2023

Not everyone looking at you is admiring you. Some are looking at you because they are surprised you escaped the trap they set for you.

Be wise.

03/09/2022

Adresse

Kokai Village Tsanyawa Local Government KANO State Nigeria In West Africa
Kano

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Shiek Jafar muhamud schools publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager

Type