It was good, thank you.
Ta kasance daidai, na gode.
English with Fianso
Hey!👋 lovely students😍
English isn't hard😁
Wanna try!😊
It was fine and you?
Ta kasance daidai, kaifa?
How was your day?
Ya ranar ka ta kasance?
Good evening.
Barka da maraice.
23/12/2024
— Word Of The Day!
Asalamu’alaikum lovely students👋🥰✨
Welcome back to English With Fianso🤗
A darasin yau za mu koyi kalmar:
— “ Buy ”
• Fasara: “ Saye ”
• Furtawa: “ Baai ”
• Misali:
👉 I buy a car. (ai baai eh ka)
👉 Na saye mota.
______________________________
Akasin kalmar Buy shi ne:
— “ Sell ”
• Fasara: “ Sayarwa ”
• Furtawa: “ Sel ”
• Misali:
👉 I sell a car. (ai sel eh ka)
👉 Na sayar da mota.
________________________________
— Okay friends, duka-duka anan mu ka kawo ƙarshen darasin yau.
— Da fatan kun koyi wani abu...?
— Sai mun sake haɗuwa a darasi na gaba bye!👋🤗
Fine and yours...?
Lapiya ƙalau kaifa...?
How was your night...?
Ka tashi lapiya...?
Good morning.
Barka da sapiya.
I am from Kano.
Daga Kano.
I am from Sokoto and you?
Daga Sokoto kaifa / kefa?
Where are you from Bello?
Daga ina kake Bello?
My name is Bello nice to meet you.
Suna na Bello na ji daɗin haɗuwa da kai/ke.
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Emplacement
Type
Contacter l'école
Site Web
Adresse
Parakou
Heures d'ouverture
| Lundi | 09:00 - 17:00 |
| Mardi | 09:00 - 17:00 |
| Mercredi | 09:00 - 17:00 |
| Jeudi | 09:00 - 17:00 |
| Samedi | 09:00 - 17:00 |
| Dimanche | 09:00 - 17:00 |