Kada ka mance da kokarin iyayenka, wurin sadaukar da rayuwarsu akanka, domin ka samu komai da zai inganta rayuwarka.
Sabida haka, kasa aranka wataran kaine zaka sadaukar da rayuwarka, domin inganta rayuwarsu.
Ya ubangiji y allah kasakama mahaifammu da gidan aljannah
SAUTI JAHAD T.V
Islam
SHEHK MUHAMMAD SODANGI ISLAMIC FOUNDATION, GUSAU.
RAMADHAN TAFSER 1444 AH
A Madadin wannan Mu'assasar muna sanar da Al'ummar Musulmi tsarin Tafseran da ta ke Gudanarwa a karkashin jagorancin malamanta, kamar haka:
(1) Malam Abubakar Muh'd Sodangi Gusau, a Masallacin Shaihk Muh'd Sodangi Kofar Mani Gusau da misalin 9:30 zuwa 10:30 na dare.
(2) Tafserin Marece a Masallacin Alhaji Sambo Danmaidama Kanwuri Gusau da Karfe 5:00 zuwa 6:00, na marece.
(3) Liman Umar Muh'd Sodangi Tafserin Bngaren Mata a masallaci da Makarantar Shehk Muh'd Sodangi da karfe 10:00 zuwa 11:00 na Safe.
(4) Malam Usman Sodangi Raees, a Masallacin Yartsamiya GRA da Karfe 5:00 zuwa 6:00, na marece.
(5) Malam Aliyu Umar a Makarantar Yartsamiya GRA Tafserin Mata da karfe 10:00 zuwa 11:00 na safe.
(6) Malam Musdafa Ladan a Masallacin Bayan Nepa Samuru da misalin Karfe 10:00 zuwa karfe 11:00 na Safe.
(7) Malam Musdafa Imamu Karakkai a Masallacin Tankin Unguwar Gwaza da karfe 5:00 zuwa 6:00 na marece.
(8) Liman Nasiru Ahmad Al'Farahedy Masallacin Juma'a na Sabuwar Tasha Gusau. da karfe 5:00 zuwa 6:00 na Marece,
(9) Malam Usman Sabo Magami a Masallacin Gabas ga Yandorayi Gusau da karfe 10:00 zuwa 11:00 na Safe.
Sanarwa Daga:
- Malam Abubakar Muhammad Sodangi Gusau Daraktan Mu'assasar Shaihk Muh'd Sodangi Kofar Mani Gusau.
By:Abu khaleed Bin Bello Sauti Jahad
15/12/2022
ANCI MUTUNCIN MALAMIN ADDINI..
Tsakani da Allah Anci Mutuncin Malam Saboda Kawai Bashida Lafiya Zaije Asibiti Neman Lafiya Don Kun Tallafa Mashi Da Waɗan nan Kuɗɗi Shine Zakuyi Mashi Hoto Kuna Watsa Shi Ga Duniya.
Tir da Irin Wannan Kyauta Wadda Ba don Allah ba.
Sing by:Zaharaddeen Bello Sauti jahad Gusau
(Abu khaleed wa Bintu Fatima.)
15/12/2022
Cikakkiyar rundunar kare Manzon Allah SAW. Lauyoyin da s**a yi aiki domin Allah.
Allah Ya biya ku da aljanna.
gakuma alqali Ibrahim yola gwarzun shekara::
Zaharaddeen Bello Sauti Jahad Gusau
Abu khaleed.
15/12/2022
Aminchin Allah da rahamarsa s**ara tabbata ga uban marayun jihar zamfara kuma shugaban hukumar Zakka da wakafi na jihar zamfara babana malamina SHEIKH abubakar ibn Muhammad sodangi algusawy
Hakika duk Wanda yayyi hakuri sai yachinma nasara a rayuwar SA
Duk Wanda yattaimaki yayan wasu Allah sai yadaukaka nashi
Kobanche komai ba akan SHEIKH AL,Umma sunsan alkhairan shi a wannan jiha
Wanda tunkafuwar Zakka dawakafi ba,ataba samun chigaba ba dataimakon marasa karfi da marayu da masu haya da masu neman taimakon aure damasu karatu da marar lafiya da masu gidan haya da wasu MAKARANTUN addini da kungiyoyin addini dama WAYANDA bazan iya kawowa ba sai da malam yazzo wannan hukumar duk wasu JAMA,ah s**asan ma duk ana wannan taimako a hukumar Zakka da wakafi ta jihar zamfara
Babu abunda zamuyi sai dai godiya ga malam tareda rokarmasa Allah yakaramai jagoronchi tareda tsare shi ga dukkanin masu sharri
Haka muna kara godiya zuwaga Mai girma Gwamna Khadimul kur,Ani Dr, Bello matawallen maradun akan wannan tunani na zakulu hazikin malami Mai hakuri da juriya da gaskiya da rokon Amana akabashi jagoronchin wannan hukumar Allah yasaka da alkhairi yakara nunamuna kakoma next level INSHA ALLAH AMEEEN.
Sing by : Zaharaddeen Bello Sauti jahad Gusau
(Abu khaleed wa Bintu Fatima)
15/12/2022
YANZU-YANZU: Wata babbar kotun Musulunci a jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da kotun, ta same shi da laifin aikata kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad SAW.
Shin ko kuna goyon bayan wannan hukuncin?
Duk wanda yajji tsoron Allah Allah zaiyi masa Mafita
Assalamu Alaikum warahamatullahi Ta'ala wabarakatuhu 'ya.uwa da abokan arziki inamaku barka da yammacin wannan rana mai tarin albarka tare da sanar daku manufar wannan gidan T.V na SAUTI JAHAD T.V Insha Allah za'arinqa kawo maku karatuttukan Assheikh Malam Bello Sauti Jahad kamar abun da ya shafi matsalar iska(al.jannu) da magungunan islamic medicine tare da sha anonan addinin musulunci da halin rayuwa na yau da kullum
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Victoria Island
1465